ApkDownload

Yayana Mijina - Hausa Novel APK

Phiên bản mới nhất 7.0.0 cho Windows
Ngày cập nhật ngày 28 November năm 2023

Thông tin về Ứng Dụng

Phiên bản 7.0.0 (#1002)

Ngày cập nhật ngày 28 November năm 2023

Kích thước APK 21.7 MB

Yêu cầu Android Android 4.4+ (KitKat)

Cung cấp bởi Abrahamjr

Danh mục Ứng Dụng Sách và Tài liệu tham khảo miến phí

Ứng Dụng id com.andromo.dev701988.app758309

Ghi chú của tác giả Yayana Mijina Novel Na Hausa Kyauta

Ảnh chụp màn hình

Click vào hình ảnh để xem kích thước đầy đủ

Mô tả

Sarah ki rike mutincin ki na diya Mace bawai zamu tura ki makaranta dan ki dinga abin da kika ga dama bane, aa kawai dan muna so ki kara karatun ki kafin yayan ki Ya dawo sannan ina san kisa a ranki kefa matar aure ce ke matar wani ce banda kula mutanen banza danda biyewa giáo sư ki kare mutunciki na diya chùy kuma mai aure, ina fatan kin fa himta? Na fahimta baba, amma baba Wannan Wanne irin mijine ban taba ganiba bai taba ganina ba, murmushi yaii sarah kenan kawai inasan kisa a ranki mujinki yayanki, komai dan lokacine kina zaune wataran zakiga ko waye mujin ki dai kawai ki Kare mutun cin ki, insha Allahu baba, Allah yai miki albarka, ameen baba, gode da wuri zaku wuce kaduna saboda haka kije ki kwanta kiyi bacci da wuri dan ki sami tashi da wuri, shikenan babaa.
Wani daki cầu thang naga ta nufa tabi wani daki, wata mata na xaune da báo a hannun ta, mama sannu da aiki, yauwa yar ta har kun gamaa magana da Baban naki,?eh mama, sarah inasan kibi maganar mahaifin ki duk da nasan gidan da zaki yanzu bawai wani dadin zama zakiji da su ba aamma ki daure jara bawace Allah Ya kaddara miki.
Mama meyasa kika ce haka, sarah bari yau zan vaki gia đình labarin dinmu yau xakiji komai yau zan sanar miki ko wace hajiya luba.
Shekaru asirin da suka wuce.

Đánh giá và Bình luận

Xếp hạng: 5.0/5 · dựa trên Less than 100 đánh giá

(*) là bắt buộc

Các phiên bản trước

Yayana Mijina - Hausa Novel 7.0.0 APK cho Windows (#1002, 21.7 MB)

Yayana Mijina - Hausa Novel 6.2 APK cho Windows (#1001, 3 MB)