ApkDownload

Siffatus Salatin Nabiyyi MP3 Offline - Part 1 of 2 APK

Phiên bản mới nhất 3 cho Windows
Ngày cập nhật ngày 08 October năm 2018

Thông tin về Ứng Dụng

Phiên bản 3 (#6)

Ngày cập nhật ngày 08 October năm 2018

Kích thước APK 71.3 MB

Yêu cầu Android Android 4.1+ (Jelly Bean)

Cung cấp bởi Abyadapps

Danh mục Ứng Dụng Nhạc và Âm thanh miến phí

Ứng Dụng id com.andromo.dev626263.app652437

Ghi chú của tác giả Siffatus Salatin Nabiyyi MP3 ngoại tuyến - Phần 1 Sheikh Ja'afar Mahmud Adam

Ảnh chụp màn hình

Click vào hình ảnh để xem kích thước đầy đủ

Mô tả

Đội Abyadapps ke kawo muku karatun Littafin Siffatus Salatin Nabiyyi MP3 OFFLINE tare da Sheikh Jaafar Mahmud Adam. Wannan itace manhajja ta Farko kuma bata bukatar a kunna data domin tayi aiki. Sauketa kan wayoyinku kawai daga nan zatayi aiki ko da ba'a kunna data ba. Hoạt động ngoại tuyến hoàn hảo.

A cikin wannan app na Siffatus Salatin Nabiyyi mp3 ngoại tuyến zaku ji karatun littafin (Sifat Salat Nabiy Hausa) a inda mawallafin littafin Muhammad Nasirudden Al Albani yayi bayanin yadda sallar manzon Allah (Sallallahu alaihi wasallam) lấy t Annabi yanayin sallar.

Don haka, akwai bukatar kowanne musulmi ya saurari wannan karatu domin kokarin kyautata babbar bauta wacce Allah subhanahu wataala yafi so wato Sallah.

A takaice littafin SIFFATUS SALATIN NABIYYI littafine na koyon yadda sallar manzon Allah (s.a.w) lấy.

Mai Fassara littafin cikin wannan manhajja tỏa sáng Sheikh Jaafar Mahmud Adam. Allah ya gafartawa Sheikh Nasiruddeen Al Albani kuma Allah ya gafartawa Sheik Jafar Mahmud Adam.

Allah ya datar damu da sauraran karatun wannan littafi ya kuma fahimtar damu sannan ya bamu ikon y aiki da karatun da mukaji aameen.

Idan kunji dadin wannan manhajja, kada ku manta kuyi rating dinta tauraro biyar cikin wannan gida sannan kada a manta ayi sharing da sauran yanuwa musulmai Hausa.

Đánh giá và Bình luận

Xếp hạng: 4.7/5 · dựa trên Less than 100 đánh giá

(*) là bắt buộc

Các phiên bản trước

Siffatus Salatin Nabiyyi MP3 Offline - Part 1 of 2 3 APK cho Windows (#6, 71.3 MB)