Complete Tafseer Sheikh Ja'afar Mahmud 2003 Part 1 APK
信息
版 3 (#2)
更新 2018年October10日
APK檔案大小 76.7 MB
Android 最低版本需求 Android 4.1+ (Jelly Bean)
開發人員 Abyadapps
類別 音樂與音效 (應用)
應用 ID com.andromo.dev626263.app695362
開發者備註 完整的Tafseer Sheik Jafar Mahmud Adam 2003系列第1部分
螢幕截圖圖片
點擊圖像以查看完整尺寸
內容描述
完整的Tafseer Sheik Jafar Mahmud Adam 2003系列第1部分
***塔里欣·謝赫·賈法爾·馬哈茂德·亞當***
1962年,攝於謝拉·塔拉(Shekara ta)的一位高保真瑪麗加伊·謝赫·賈法爾·馬哈茂德·亞當·加林·道拉。
Marigayi Sheikh Ja'afar ya fara karatunsa na allo a gidansu,wurin mijin yayarsa,Malam Haruna,wanda kuma dan uwansu ne na jini。
Daga nan kuma sai aka mayar da shi wajen wani Malam Umaru a wani gari wai shi Koza,kimanin kmmita 9 a arewa da Daura,wanda shi ma akwai dangantaka ta jini a tsakanin su,wanda kuma shi ne musabbabin zuwansa Kano。 Bayan Sun zo Kano ne tare da wannan malami nasa,1971年(she ko 1972),sai suka zauna a maakarantar Malam Abdullahi,wanda asalinsa mutumin jamhuriyar Nijar ne,amma yake zaune a unguwar Fagge a Kano。
Tun kafin zuwansu Kano,tuni marigayi Sheikh Jaafar ya riga ya fara haddar Alkur'ani mai girma,wanda ya kammala和shekara ta 1978年。
Bayan da Malam ya kammala haddar Alkur'ani mai girma,kasancewarsa mai sha'awar
ilimi,在1980年之前完成了工作。在shiga makarantar結束了工夫Larabci ta mutanen kasar Misra了cibiyar yada al'adun kasar Misra,(埃及
文化中心),三南kuma ya shiga makarantar manya da ba su yi boko ba ta Masallaci成人晚間課程,tunda a lokacin shekarunsa sun wuce shekaru
小學部,阿曼·杜克·達·哈卡和萬南·洛卡奇·施奈·馬菲·坎坎塔·阿津蘇。 Haka ya rika yin wannan karatu guda biyu:Waccan makarantar ya je ta da daddare bayan sallar isha'i,waccan kuma ta koyo加強了larabcin da yamma。 Ya kaammala wadannan makarantu a shekara ta 1983. Wannan kuma shi ya ba shi damar shiga makarantar
GATC Gwale a shekara ta 1984,kuma ya kammala a shekara ta 1988。
Shekara ta 1989,Malam jafar ya sami gurbin karatu a jami'mus musulunci ta Madinah,inda ya karanta ilimin tafsiri da Ulumul Kur'an,萬達kuma ya kammala a shekara ta1993。Sannan kuma Sheikh Ja'afar ya sami大師級的蘇丹阿曼·穆薩隆西(Jami'ar Musulunci)。 Sannan kuma,kafin rasuwarsa,ya riga ya yi nisa wajen karatunsa na digiri na uku,wato digiri da digirgir(PhD),Jami’ar Usman Dan Fodiyo da Take Sokoto。
達卡·希金·馬拉曼薩·納伊利米(Agawai):
-malaminsa na farko,mutumin kasar Masar,Sheikh Abdul-Aziz Ali al-Mustafa
-Malam Nuhu和Unguwar Dandago,Wanda malam ya karanci ilimi fikihun malikiyya da wadansu littattafai na hadisi a gurinsa
-Malam Muhammad Shehu,mutumin Lokoja,wanda Malam ya karanci nahawu da sarfu da balaga da adab a wajensa。
-Sheikh Abubakar Jibrin limamin masallacin Juma'a na BUK
-艾哈邁德·穆罕默德·易卜拉欣博士與傑米·拜羅·卡諾
達加·希金·馬拉曼·馬拉姆·賈法·納·賈邁阿·庫瑪·阿奎伊:謝赫·阿卜杜拉·拉菲·達·哈立德·阿薩伯特博士。
Daga cikin karatuttukan da malam ya karantar da su,sun hada da:
1. Karatun alkurani mai girma wato sheikh ja'afar mahmoud古蘭經背誦
2.完整的古蘭經tafseer mp3 sheikh jafar Mahmud
3. Kitab tauhid
4. Umdatul Ahkaam
5. Arba'una Hadiith
6. Kashfusshubuhaat
7. Bulugul Maraam
8. Riyaadussalihiin
9.西拉敦·納巴維
10. Ahkaamul Janaa'iz
11. Siffatus Salaatun納比
Kafin rasuwarsa,malam ya fara gagarumin aikin rubuce tafsirinsa a harden Hausa a karkashin cibiyar(謝赫·賈法爾伊斯蘭文獻中心)。
Marigayi Sheikh Ja'afar Mahmoud Adam ya rasu ranar juma'a 26 / Rabii'u Awwal / 1428(13/04/2007)sakamakon harin da wadansu'yan ta'adda suka kai masa,daidai lokacin da yake jagorantar sallar asuba auba masallacin Juma'a na Dorayi。 Ya rasu ya bar mata biyu,da'yaya shida,yayin da aka haifa masa ta bakwai kwanaki 58 daidai bayan aiwatar da wannan kisan gilla a kansa。 Dubun-dubatar mutane ne daga ko'ina cikin kasar nan suka halarci jana'izarsa,kuma an binne shi ne makabartar Dorayi。
評分和評論
評分:4.8 / 5 · 3+ 票
(*) 是必須的
之前的版本
Complete Tafseer Sheikh Ja'afar Mahmud 2003 Part 1 3 APK - 下載 適用于 Windows - (#2, 76.7 MB)
類似內容
Ja'afar Arbauna Hadith part 1 APK
Sheikh Ja'afar Mahmud - Azumi APK
Arbauna Hadisi na Jafar Part 2 APK
Tafseer Al Baqarah (1 - 286) APK
Tafsirin Al Baqarah (174- 274) OFFLINE APK
Sheikh Ja'afar Kitab Tauhid 2 APK
Malam Ja'afar Kitab Tauhid 3 APK
Ahmad Sulaiman Quran - ONLINE APK
更多由「Abyadapps」提供的項目
Abdulhadi Kanakeri Complete Quran mp3 Offline APK
Full Audio Quran Offline Hazza al Balushi APK
Abdulmutallib Ibn Achoura Full Quran Without Net APK
Ayman Swed Full Audio Quran Offline APK
Raad Mohammad Al Kurdi Full Quran Audio Offline APK
Mishary Rashid Alafasy Holy Quran Full mp3 Offline APK
Abdur Rahman al ossi Quran mp3 Offline APK
Ruqyah al Shariah - al Hashimi APK
下載次數最多的應用和遊戲
فیلتر شکن جدید و قوی،فیلتر شکن قوی و پرسرعت رایگان APK