Amfanin Zuma Da Girfa APK
信息
版 5.1.2 (#1004)
更新 2024年November14日
APK檔案大小 32.7 MB
Android 最低版本需求 Android 6.0+ (Marshmallow)
開發人員 Abrahamjr
類別 健康塑身 (應用)
應用 ID com.amfanin.zuma.girfa
開發者備註 Kadan Daga Cikin Amfanin Zuma Da Garin Girfa
螢幕截圖圖片
點擊圖像以查看完整尺寸
內容描述
Zuma wani irin abinci ne mai zaki kamar shigen suga wanda kudan-zuma ke samarwa daga furen itace ko shuka -wato wani romon sinadari dake cikin furen itace ko shuka da kudan-zuma ke tsotsowa(nectar)domin sarrafa ruwan zuma。 Mutane na amfani da zuma是一個matsayin abinci ko magani。 Sabili da muhimmancin zuma,cikin surorin Alqur'ani maigirma - akwai surah mai sunan kudan zuma - wato Surat An-Nahl。 Allah(S.W.A.)ya bayyana mana muhimmancin zuma ga rayuwar'anan adam a cikin wannan surah“...... waraka ce ga mutane。” (Nahl:69)。
Hakika kuma Manzon Allah(S.A.W。)ya bayyana mana muhimmancin ta a wasu hadisai。
Don haka,zuma nada amfani ga lafiya kamar haka:
1. Tana kashe cutar bakteriya da fangas(細菌和真菌)da kuma bada kariya daga kamuwa da ciwon-daji。 Bincike ya nuna cewa zuma mai duhu-duhu tafi wannan amfanin。
2. Tana warkar da ciwo ko gyambo idan ana shafawa ko sha。
3. Tana taimaka ma mai-mura,tari,atishawa da sauran matsalolin sanyi。
4. Maganin gudawa ce。
5. Maganin gyambon ciki - 潰瘍。
6. Tana karfafa garkuwar jiki。
7. Tana rage hadarin kamuwa daga cututtukan zuciya,musamman idan aka hadata da Kirfat(肉桂)。
8. Tana sanya kuzari是一個jiki。
9. Tana rage nauyin kiba。 Shan ruwa mai-`dumi da lemun tsami tare da zuma kafin aci komi da safe zai taimaka wajen rage`kiba。
10. Tana saukaka narkewar abinci ga masu fama da rashin narkewar abinci。
11. Tana rage kumburi mai sanya waje yayi kalar ja da radadin ciwo。
12. Tana kyautata lafiyar kwalwa。
* Amfanin Zuma
* Amfanin Girfa(肉桂粉)
* 蜜糖
* Cinannamon Powder
* Menene肉桂粉Hausa
kada ku manta kuyi rate na wannan app
13. Tana gyara fata da rage kurajen
fuska(丘疹)idan ana shafa ta。
評分和評論
評分:5.0 / 5 · Less than 100 票
(*) 是必須的
之前的版本
Amfanin Zuma Da Girfa 5.1.2 APK - 下載 適用于 Windows - (#1004, 32.7 MB)
Amfanin Zuma Da Girfa 5.0.0 APK - 下載 適用于 Windows - (#1002, 21.9 MB)
Amfanin Zuma Da Girfa 4.2 APK - 下載 適用于 Windows - (#1001, 3.4 MB)
類似內容
Angry Gran Run - Running Game APK
AMFANIN LALLE GUDA 31 GA MUTUM APK
更多由「Abrahamjr」提供的項目
Na Manta Komai - Hausa Novel APK
Sanadin Selfie - Hausa Novel APK
Yayana Mijina - Hausa Novel APK
下載次數最多的應用和遊戲
فیلتر شکن جدید و قوی،فیلتر شکن قوی و پرسرعت رایگان APK