Rihla Conackriyya APK
Uygulama hakkında bilgi
Sürüm 1 (#1)
Güncellendi 28 September 2016
APK Boyutu 3.2 MB
Gereken Android sürümü Android 2.0+ (Eclair)
Sunan Usmaniyya
Kategori Ücretsiz Eğitim Uygulama
Uygulama id com.conakriyya
Geliştirici notları Şeyh İbrahim Niass Of Rihla Conackriyya - Arapça ve Hausa Çeviri
Ekran Görüntüsü Resmi
Tam boyutunu görmek için resmin üzerine tıklayın
İçindekiler Tablosu
Açıklama
Conakriyya! ya yawaicin muhimman abubuwan da suka faru gareshi bir cikin tafiyar da Yayi ta tsawon kwanaki oturuyor Wadda bir cikinsu uyanmak Sünen da aka fi Sanin Wannan kasidar da shi, watakila saboda Yawan fadin Sünen-i Conakry da akayi bir cikinta, Shaikhu (RA) Shine ya Shiga wadansu garuruwa da suke cikin kasashen Senegal Gambiya Mali Gine da Sirre Leone.
Shaikhu (R.A) ya zuba ilimai masu yawa bir cikinta kamar vesaire ya fadi wasu ni'imomin da Allah teâlâ Yayi masa.
Sau da yawa masoya suna rera Wannan kaside saboda muhimmancinta, saboda haka nake oğlu bayar da tawa gudummawar ta hanyar fassara kalmominta ZUWA harshen Hausa saboda dangina hausawa masoya Suyi amfani da ita.
Abubuwan Lura !:
1- Shaikhu (R.A) ya rubuta sunayen yawaicin Idan ba muce dukkan garuruwan da ya ambata bir cikin Wannan kaside ba kamar vesaire ya ga dama, saboda wata hikima Wadda bamu Santa ba. Kamar:
"دكار, بمك, كناكري, كومبيا, كرسا, فوتجلا"
Bir maimakon:
"داكار, باماكو, كوناكري, غمبيا, كوروسا, فوتاجالون".
Da sauransu.
2- Kalmomin da suke cikin Alama kamar haka "", karin Bayani ne Domin fahimtar da ma'ana, amma ba su cikin lafazin baitin da AKE fassarawa.
3- Shaikhu (R.A) Yayi Wannan tafiya daga daren karhe na watan Zulhijjah na shekarar 1366 bayan hijira, ZUWA daren karshe na watan Receb 1367 shekarar na.
Shaikhu (RA) ya Kano Nijerya zuwan Farko bir watan Receb Birnin 1364 BH ta, Domin Cika alkawarin da suka yi da Sarkin Kano Alhaji Abdullahi Bayero (RA) madina, bir cikin shekara ta 1355 BH na cewa zai zo garinsa bir cikin shekara tanırlar , Mutum uKU suka bishi bayan tafiyarsa, sune:
(1) Shaikhu Sani Hasan Kafanga (R.A).
(2) Shaikhu Tijani Usman Zangon çıplak bari (R.A).
(3) Alhaji Usman Mazadu Mazan kwarai (R.A).
Bir Farko - 1366 B.H. ta farkon shekara WATO shekarar da Yayi tafiyar da Yayi Wannan kasidar bir darenta karshe, saboda haka bir lokacin da Yayi wannnan kaside babu Wanda ya san Kaulakha bir cikin mutanen Nijerya sai wadannan mutanen katkı sağlanması amaçlanıyor UKU rak na.
Yahya Nuhu Sallau (Halife)
Sallawi
Juma'a: 6 - Şâban - 1434 A. H.
Daidai da: 14 - Haziran - 2013 Milattan Sonra
Auchi, jihar Edo.
Reytingler ve İncelemeler
Kullanıcı oyu: 4.5 / 5 · Less than 100 oy
(*) gereklidir
Önceki sürümler
Rihla Conackriyya benzer
UniJanggi - korean chess game APK
Acorazado de mar (Batalla Naval ) APK
Data Plan Active for Your MOBILE SIM APK
Retrieve deleted numbers and names APK
Usmaniyya'dan daha fazlası
En çok indirilen uygulamalar
فیلتر شکن جدید و قوی،فیلتر شکن قوی و پرسرعت رایگان APK