Sheikh Ja'afar Mahmoud Adam - Manyan Lakcoci APK
정보
버전 2.9 (#1051)
업데이트 2021년 January 28일
APK 파일 크기 73.1 MB
필요한 Android 버전 Android 4.1+ (Jelly Bean)
개발자 rrnapps
범주 라이프스타일 (응용 프로그램)
응용 프로그램 ID com.andromo.dev658544.app670611
개발자 노트 Wannan 앱 야나 dauke 다 wasu zababun Manyan lekcoci SheikhJa'afar 마흐무드 아담
스크린샷 이미지
전체 크기를 보려면 이미지를 클릭하세요.
변경사항
Sheikh Ja'afar Mahmoud Adam - Manyan Lakcoci 2.9의 새로운 기능
2. New version with some awesome features
서술
Wannan app yana dauke da wasu zababun Manyan 강의 ne guda hudu na SheikhJa'afar Mahmoud Adam, shine muka ga ya dace muyi application wanda mutane zasu su saurara a saukake.
강의 din sune kamar haka :
-Gwagwarmaya-셰이크 자파르 마흐무드 아담
-Lakca akan Asalin Maulidi- 셰이크 자파르
-타리 힌 셰이크 자파르-다가 바킨 사
-Wa'azin Karshe Na Sheikh Ja'afar Adam
Allah ya sakawa Sheikh Ja'afar Mahmoud Adam ya kuma jikansa.
Domin samun sauran apps na sauran manyan malamai na sunnah duba (rrnapps) 무료 Hausa Islamic apps dake cikin play store.
* 타리 힌 셰이크 자파르 마흐무드 아담 *
An haifi marigayi SheikhJa'afar Mahmoud Adam agarin Daura, a shekara ta 1962
(ko da yake wani lokacin yakan ce 1964). Marigayi Sheikh Ja'afar ya fara karatunsa na allo a gidansu, awurin mijin yayarsa, Malam Haruna, wanda kuma dan uwansu ne na jini. Daga nan kuma sai aka mayar da shi wajen wani Malam Umaru a wani gari wai shi Koza, kimanin kilomita 9 a arewa da Daura, wanda shi ma akwai dangantaka ta jini a tsakanin
su, wanda kuma shi nemu sabbabin zuwansa Kano. Bayan sun zo Kano ne tare da wannan malami nasa, a shekara ta 1971 (ko 1972), sai suka zauna a makarantar Malam Abdullahi, wanda asalinsa mutumin jamhuriyar Nijar ne, amma yake zaune a unguwar Fagge a Kano.
Tunkafin zuwansu Kano, 튀니 마리 가이 Sheikh Ja'afar ya riga ya fara haddar Alkur'ani mai
girma, wanda ya kammala a shekara ta 1978. Bayan da Malam ya kammala haddar Alkur'ani mai girma, kasancewarsa mai sha'awar ilimi, sai ya shiga makarantu biyu a lokaci daya a shekara ta 1980. Ya shiga makarantar koyon Larabci ta mutanen kasar Misra a cibiyar yada al'adun kasar Misra, (이집트 문화 센터), 산난
kuma ya shiga makarantar manya da ba su yi boko ba ta Masallaci Adult Evening Classes, tunda a lokacin shekarunsa sun wuce shekaru na primary, amma duk da haka a wannan lokaci shi ne mafi kankanta a ajinsu. Ya kammala wadannan makarantu a shekara ta 1983. Wannan kuma shi ya ba shi damar shiga makarantar GATC Gwale a shekara ta 1984, kuma ya kammala a shekara ta 1988. A shekara ta 1989, malam ya sami gurbin karatu a jami'ar musulunci ta Madinah , a inda ya karanta ilimin tafsiri da Ulumul Kur'an, wanda kuma ya kammala a shekara ta 1993. 산난 쿠마
Sheikh Ja’afar ya sami damar kammala karatunsa na digiri na biyu (Masters) a Jami’ar Musulunci, A Oundurman Sudan. Sannan kuma, kafin rasuwarsa, ya riga ya yi nisa wajen karatunsa na digiri na uku, wato digiri da digirgir (PhD), a Jami’ar Usman Dan Fodiyo da take Sokoto. Daga cikin malamansa na ilimi, akwai malaminsa na farko, mutumin kasar Masar, Sheikh Abdul-Aziz Ali al-Mustafa, da kuma Malam Nuhu a unguwar Dandago, wanda malam ya karanci ilimi fikihun malikiyya da wadansu littattafai na hadisi a gurinsa Muhammad Shehu, mutumin Lokoja, wanda Malam ya karanci balaga da adab a wajensa. Akwai kuma Sheikh Abubakar Jibrin limamin masallacin Juma'a na BUK, akwai kuma Dr. Ahmad Muhammad Ibrahim shi ma na jami'ar Bayero ta Kano. Daga cikin karatuttukan da malam ya karantar dasu, sun hada da tafsirin Alkur'ani mai girma, Kitabuttauhiid, Umdatul Ahkaam, Arba'una Hadiith, Kashfusshubuhaat, Bulugul Maraam, Riyaadussalihiin, Siiratun Nabawiiy, Ahkaamul Janaa'iz. Kafin rasuwarsa, malam ya fara gagarumin aikin rubuce tafsirinsa a harshen Hausa a karkashin cibiyar
(Sheikh Ja'afar 이슬람 문서 센터). Marigayi Sheikh Ja'afar Mahmoud Adam ya rasu ranar juma'a 26 / Rabii'u Awwal / 1428 (13/04/2007) sakamakon harin da wadansu 'yan ta'adda suka kai masa, a daidai lokacin da yake jagorantar sallar asuba a 마살라 신 Juma'a na Dorayi. Ya rasu ya bar mata biyu, da 'yaya shida, yayin da aka haifa masa ta bakwai kwanaki 58 daidai bayan aiwatar da wannan kisan gilla a kansa. Dubun-dubatar mutane ne daga ko'ina cikin kasar nan suka halarci jana'izarsa.
Allah ya ji kan sa ya gafarta masa, ya saka masa da gidan aljanna.
평가 및 리뷰
평점: 5.0 / 5 · Less than 100표
(*)는 필수입니다
이전 버전
Sheikh Ja'afar Mahmoud Adam - Manyan Lakcoci 2.9 APK - Windows 용 다운로드 - (#1051, 73.1 MB)
유사한 콘텐츠
Tafseer Al Baqarah (1 - 286) APK
المصحف المعلم مع التكرار حصري APK
Ahmad Sulaiman Quran - ONLINE APK
Mallakar Miji - Kabiru Gombe APK
dr israr ahmed quran tafseer audio APK
Ahmad Sulaiman offline -1 OF 2 APK
rrnapps의 앱 더보기
Siffatus Salatun Nabiyyi Mp3 Part 1 - Sheikh Jafar APK
Littafin Amintarmu - Audio Mp3 APK
Garkuwar Musulmi Ta Addu'o'i - Hisnul Muslim Hausa APK
Al-Nawawi's 40 Hadith Part Two English Commentary APK
Mohamed Siddiq El-Minshawi Qur'an Offline Mp3 APK
Ruqyah Al Shariah 15 Sheikhs Offline Full Mp3 APK
Sharhin Ar-Risalah Mp3 - Ahmad Adam Algarkawy APK
가장 많이 다운로드 한 앱 및 게임
فیلتر شکن جدید و قوی،فیلتر شکن قوی و پرسرعت رایگان APK