ApkDownload

Kundin Tarihi Kashi Na Biyu APK

最新バージョン 1.0 for Windows
更新しました 2018年January06日

情報

バージョン 1.0 (#2)

更新しました 2018年January06日

APKファイルサイズ 86.1 MB

Android 要件 Android 4.0+ (Ice Cream Sandwich)

開発元 SSBASIRKA

カテゴリー 音楽&オーディオ (アプリケーション)

アプリケーションのID com.andromo.dev489499.app455840

開発者ノート Wannan Karatun Kundin tarihi ne na Malam Aminu Ibrahim Daurawa a Harshen Hausa

スクリーンショット画像

画像をクリックするとフルサイズで表示されます

新機能

Kundin Tarihi Kashi Na Biyu 1.0の新機能

Kundin Tarihi Kashi Na Biyu

説明

Wannan karatun Malam ibrahim Daurawa ne na kundin tarihi kashi na biyu na Harshen Hausa domin yan uwa

musulmai su saurari malam. A baya nayi makamaicin irin wannan App mai suna kundin Tarihi offline, wannan shine

kashi na biyun sa. Kundin tarihi yahada da kissoshi da sauran jawabi wanda suka shafi yaqe yaqe da sauran tarihi

na sahabban manzon Allah da matayensa da yayensa.

Wannan App din kyauta ne yan uwa musulmai, ku daukoshi a store don ku amfana. kundin tarihi karatune wanda

zai sa kwakwalwarka ta himmanci son labarai na tarihi na lokacin mannzon Allah salllal lahu alihi wa sallam.

Kadauki wannan App din na kundin tarihi. akwai sauran abubuwa na musulinci da nayi su abaya kaman karatun

malam jafar da sauran malamai na duniyar muslunchi kaman su sheikh maher, sheikh sudais da sauransu

Allah ya saka da alkairi.

評価とレビュー

評価: 4.8 / 5 · Less than 100 票

(*) 必要とされている

旧バージョン

Kundin Tarihi Kashi Na Biyu 1.0 APK (#2, 86.1 MB)