Rihla Conackriyya APK
Informazioni sull'Applicazione
Versione 1 (#1)
Aggiornata 28 September 2016
Dimensioni APK 3.2 MB
È necessario Android Android 2.0+ (Eclair)
Offerta da Usmaniyya
Categoria Applicazione Istruzione Gratuiti
Applicazione id com.conakriyya
Note di sviluppatore Rihla Conackriyya di Shaykh Ibrahim Niass - Arabo & Hausa Traduzione
Istantanee
Clicca sull'immagine per vederla a schermo intero
Sommario
Descrizione
Conakriyya! Brillare Sunan da aka fi Sanin Wannan kasidar da shi, watakila saboda Yawan Fadin Sunan Conakry da akayi un cikinta, Shaikhu (RA) ya svegliarsi yawaicin muhimman abubuwan da Suka Faru gareshi un cikin tafiyar da Yayi ta tsawon kwanaki seduto wadda un cikinsu ya Shiga wadansu garuruwa da suke cikin kasashen Senegal Gambia Mali Guinea da Sirre Leone.
Shaikhu (R.A) ya Zuba ilimai Masu yawa un cikinta kamar bla ya Fadi WASU ni'imomin da Allah Ta'ala Yayi masa.
Sau da yawa masoya suna Rera Wannan kasida saboda muhimmancinta, saboda haka nake figlio in Bayar da Tawa gudummawar ta hanyar fassara kalmominta ZUWA harshen Hausa saboda dangina hausawa masoya Suyi amfani da ita.
Abubuwan Lura !:
1- Shaikhu (R.A) ya rubuta sunayen yawaicin Idan ba MUCE Dukkan garuruwan da ya ambata un cikin Wannan kasida ba, Kamar bla ya ga dama, saboda Wata hikima wadda BAMU Santa ba. Kamar:
"دكار, بمك, كناكري, كومبيا, كرسا, فوتجلا"
A maimakon:
"داكار, باماكو, كوناكري, غمبيا, كوروسا, فوتاجالون".
Da sauransu.
2- Kalmomin da suke cikin alama Kamar haka "", Karin Bayani ne Domin fahimtar da ma'ana, amma ba su cikin lafazin Baitin da ake fassarawa.
3- Shaikhu (R.A) Yayi Wannan tafiya daga Daren karhe na Watan Zulhijjah na shekarar 1366 bayan dell'Hijira, ZUWA Daren karshe na Watan Rajab na shekarar 1367.
Shaikhu (RA) ya ZO Birnin Kano Nigeria zuwan farko un Watan Rajab un shekara cikin ta 1364 BH, Domin Cika alkawarin da Suka Yi Da Sarkin Kano Alhaji Abdullahi Bayero (RA) un Madina, un shekara cikin ta 1355 BH na cewa zai zo garinsa , Mutum Uku Suka Bishi bayan tafiyarsa, Sune:
(1) Shaikhu Sani Hasan Kafanga (R.A).
(2) Shaikhu Tijani Usman Zangon nudo bari (R.A).
(3) Alhaji Usman Mazadu Mazan kwarai (R.A).
A farko - shekara farkon ta 1366 B.H. Wato shekarar da Yayi tafiyar da Yayi Wannan kasidar un darenta na karshe, saboda haka un lokacin da Yayi wannnan kasida Babu Wanda ya san Kaulakha un cikin Mutanen Nigeria Sai wadannan Mutanen Guda Uku Rak.
Yahya Nuhu Sallau (Khalifa)
Sallawi
Juma'a: 6 - Sha'aban - 1434 A.H.
Daidai da: 14 - Giugno - 2013 dC
Auchi, jihar Edo.
Valutazioni e Recensioni
Valutazione: 4.5 su 5 · Less than 100 voti
(*) è obbligatorio
Versioni precedenti
Simile a Rihla Conackriyya
UniJanggi - korean chess game APK
Acorazado de mar (Batalla Naval ) APK
Data Plan Active for Your MOBILE SIM APK
Retrieve deleted numbers and names APK
Photo Video Editor With Music APK
Altre app di questo sviluppatore
App più scaricate