ApkDownload

Labaran Kwallo a Hausa APK

Ultima versione 1.0 per Windows
Aggiornata 04 January 2024

Informazioni sull'Applicazione

Versione 1.0 (#6)

Aggiornata 04 January 2024

Dimensioni APK 4.9 MB

È necessario Android Android 4.1+ (Jelly Bean)

Offerta da sabilujmr

Categoria Applicazione Notizie e riviste Gratuiti

Applicazione id com.andromo.dev874697.app998495

Note di sviluppatore Labaran kwallon kafa daga Manyan kafofin labarai duk a cikin yaren hausa.

Istantanee

Clicca sull'immagine per vederla a schermo intero

Ultimi aggiornamenti

Novità di Labaran Kwallo a Hausa 1.0

Labaran kwallon kafa daga Manyan kafofin labarai da Hausa.

Descrizione

wannan sabuwar manhaja tamu mai suna "labaran kwallon kafa" wata manhaja ce da muka kir-kireta domin al'ummarmu ma'abota son kallon kwallon kafa, muka hada wannan manhaja domin tattara muku labaran kwallon kafa da yakeinakad da ake toyawa a duniyar kwallon kafan, kuma duk a xikin yaren mu na Hausa don wayanda basa jin turanci ko nace don masu son Karanta labaran wasan kwallon kafa cikin Hausa.

    Kuma wannan manhaja dauke take from labarun kwallon kafa daga manyan kafafun sada labarai na hausa na duniya, kamar irin su: BBCHausa, VOA Hausa, Leadership Hausa, rfi Hausa, Legit Hausa da dai sauransu duk a cikin wannan manhaja tamu.

    wannan manhaja tana dauke da mahimman abubuwa akan kwallon kafa kamar haka:

* wasan kwallon kafa 2019
* wasan kwallon kafa na yau
* wasan kwallon kafa na duniya
* labarin wasan kwallon kafa na yau
* Labarin Wasan Kwallon Kafa
* yan wasan kwallon kafa musulmai
* yan wasan kwallon kafa
* labarin wasan kwallon kafa 2018
* labaran wasan kwallon kafa 2019
* labaran wasan kwallon kafa bbc hausa
* bbc wasan kwallon kafa
* wasan kwallon kafa.com
* cinikin yan wasan kwallon kafa 2018
* labaran cinikin yan wasan kwallon kafa 2019
 * Laliga
* labaran wasan kwallon kafa na duniya
* http // labaran wasan kwallon kafa
* Coppa dei campioni
* bbc hausa labarin wasan kwallon kafa
* rfi labaran kwallon kafa
* labaran cinikin yan wasan kwallon kafa
* Sayan Yan Wasan Kwallon Kafa
* premier League
* www.wasan kwallon kafa.com
* leadership labaran kwallon kafa
* www.labarin wasan kwallon kafa
* labaran FIFA
* labaran yan wasan kwallon kafa
    da dai sauransu ......

    kuma kada ku manta kuyi rate na wannan sabuwar manhaja mai suna labaran kwallon kafa, domin hakan ne yake bamu kwarin gwiwa wajen yi muku sabbin manhajoji maka mantan ko fiye da wannan a koda yaushe.

Valutazioni e Recensioni

Valutazione: 5.0 su 5 · Less than 100 voti

(*) è obbligatorio

Versioni precedenti

Labaran Kwallo a Hausa 1.0 APK per Windows (#6, 4.9 MB)