ApkDownload

Mc Tagwaye Comedy APK

Ultima versione 1.0 per Windows
Aggiornata 20 August 2019

Informazioni sull'Applicazione

Versione 1.0 (#6)

Aggiornata 20 August 2019

Dimensioni APK 5.6 MB

È necessario Android Android 4.1+ (Jelly Bean)

Offerta da sabilujmr

Categoria Applicazione Intrattenimento Gratuiti

Applicazione id com.andromo.dev874697.app996394

Note di sviluppatore Ku kalli bidiyo na mc tagwaye commedia, da wayansu commedia un wannan manhaja kyauta.

Istantanee

Clicca sull'immagine per vederla a schermo intero

Ultimi aggiornamenti

Novità di Mc Tagwaye Comedy 1.0

Ku kalli bidiyo na mc tagwaye comedy a koda yaushe.

Descrizione

wannan sabuwar manhaja mai suna 'MC TAGWAYE COMEDY' wata sabuwar manhaja ce wacce akayita dominare nishadantarwa da ilmantarwa harma kyakyatawa domin ku masoya wannan wannan comico, MC tagwaye; yas kasance comedian ne wanda yake fadakarwa, nishadantar wa da kuma bayar da dariya a bidiyon sa.

    Mc tagwaye yanayin comedinsa ne ta hanyar kwai kwayon maganar shugaban kasa wato 'Gen. Muhammadu Buhari 'wayen shigar sa, tafiyarsa, motsinsa, maganarsa da kuma nuna halayensa, duk a cikin comedis dinsa tara da dan uwansa wanda suke kama sosai, dominano ma su din yan biyu ne saida dayan kuma yafi kama da Hen. Muhammadu Buhari din.

    Mc tagwaye ya kasance babban dan commedia ne a Nigeria, inda yanzu haka ya shiga jerin comico comanian na kasar sa wato nigeriano kuma ya samu karbuwa daga sassa daban-daban na fadin nigeriano kai harma Duniya gabakidaya, saboda yanda ya iya comedin sosai da sosai.

    kuma mc tagwaye ya kasance a cikin jerin hausa comico na Nigeria wanda idan daj za'ayi maganar comico a gaskiya za'a sakashi, comico nigeriano kamar irin su:

Wannan manhaja ta kunshi Commedie Wanda zasu baku NISHADI dominano Yana dauke da Comedies na Arewa Comici Wanda suka hada da irin su:

+ Ali Artwork
+ Commedia Bushkiddo
+ Commedia di Asubaba
+ Commedia McTagwaye
+ Commedia Bosho
+ Nura Alejo Comedy
+ Mazaje Ne Comedy
+ dr. commedia sambo
+ Alkhamees Commedia
+ Commedia di AzlandBoys
+ KB Mostra commedia
da dai sauransu ...

   kar ku manta amfani da dama ta kallon wadannan bidiyo na Barkwanci a kyauta a wayoyin ku na Anduroi, da fatan zakuji dadin amfani da wanna manhaja mai albarka kuma kada ku manta kuyi condividi zuwa ga famiglia Yan uwa da abokan arziki a koda yaushe a wayoyinku.

    Musha Mc tagwaye commedia Nakune Masu figlio nishadi dominare kawar da damuwa da kuma abinda damuwa ke haddasarwa a rayuwa.

   Mc tagwaye commedia manhajar ku ce, kuma kada ku manta kuyi tasso na wannan sabuwar manhaja mai suna mc tagwaye dominare hakanne yake kara mana kwarin gwiwa wajen yi muku sabbin manhajoji maka mantan ko fiye da wannan a koda yaushe domin nishadjnku.

    Ku kasance tare da mc tagwaye commedia a koda yaushe dominare samun sabbin bidiyo a duk lokacin da aka dora sabon bidiyo. mun gode ....

Valutazioni e Recensioni

Valutazione: 5.0 su 5 · Less than 100 voti

(*) è obbligatorio

Versioni precedenti

Mc Tagwaye Comedy 1.0 APK per Windows (#6, 5.6 MB)