soyayya Da Tausayi; a rayuwar aure APK
Informazioni sull'Applicazione
Versione 1.0 (#7)
Aggiornata 11 December 2023
Dimensioni APK 3.5 MB
È necessario Android Android 4.1+ (Jelly Bean)
Offerta da sabilujmr
Categoria Applicazione Libri e consultazione Gratuiti
Applicazione id com.andromo.dev874697.app1002350
Note di sviluppatore Rayuwar soyayya da tausayi a cikin aure
Istantanee
Clicca sull'immagine per vederla a schermo intero
Ultimi aggiornamenti
Novità di soyayya Da Tausayi; a rayuwar aure 1.0
* soyayya da aure
* kalaman soyayya
* littafan soyayya da jima'i
* rayuwar soyayya da aure
* makauniyar soyayya da aure
Descrizione
Kadan daga cikin abbondante zaka koya a cikin wannan manhajar sun hada da kamar su:
* Idan kana tara da budurwa / masoyiyarka, ya kasance kanayi mata kalamai masu dadi na jan hankali, wadanda zasu dinga faranta mata rai.
* KAMAR HAKA! Na dade ina kallon taurarin samaniya yayinda naga wacce tafi kowacce haske, saina naga bakowa bike nike ganiba sai ke masoyiyata! Quindi gamon jinine, haqiqa sonki ya zamo jinin jikina!
* Kinfita daban a cikin mata, duk lokacin da na kallleki, sai naga kamar babu kyakykyawar wace sai ke!
* Ki kwantar da hankalinki masoyiyata babu wata a zuciyata sai ke kadai!
* Yarda da amincewarki gareni, sune zasu tabbatar da soyayyarki tagaskiya a gareni! Farin ciki baya dorewa a rayuwa sai tare da bakin ciki, dan haka kowane hali nike bazan ta6a mantawa dake ba masoyiyata!
* Nakan Raba osa ina mai roqon Allah don neman biyan buqata, kins kinsan kece abu na farko da nike roqo samu!
* Yanayin sanyi kan sa mutum ya takura, tara from lullu6a da qaton mayafi amma ni duk sanyin da ake idan na tunaki sai naji tamkar yanayin zafi! Kamar yadda kowacce bishiya kanyi rassa a sama, kuma tayi saiwa a qasa, haka sonki ya mamaye dukkan jikina, idan na kalleki sai nayi farin ciki, idan naji tattausan muryarki, sai nishadi da walwala tare da annashuki mami
* Abokina ahakan zaka bi don sace zuciyar masoyiyarka cikin sauki !!
* Kema zaki iya juya si trasforma in un bel kalaman domin sace zuciyar masoyinki cikin sauki !! In kuma kinyi musu ku jaraba kugani!
MALLAKAR ZUCIYA
A yayin da masoya suke gudanar da soyayya a tsakaninsu, dole ne sai e dinga yin ta cikin kaffa-kaffa.
Nuna zumudi da matukar fito da maitar soyayya a fili, shi ke sanya gajiyawa ga dayan da ya zamo abayin tarayya a soyayya, don haka dole ne sai anyi ta cikin taku da nuna kulawa amma ba'a zake da yawa ba. Masu iya magana suna cewa, "ido wa ka raina ...? Amsar kuma itace, wanda nake gani kullum"
ba a ce kar ki / ka dinga kula masoyayarka ba sai dai ana so kar ka cika nuna zakewa. Ko a wajen zuwa tadi / zance / hira, kar ya zamo ka nace har a gaji da kai.
Da yake yanzu zamani ne na amfani da social media ko waya hannu, to ko ba ka je ba zaka iya aikawa da dan gajeran sako don masoyi / masoyiya ta san kana tare da ita. Don haka masoya su kula da wannan, domin yawan naci yakan haifar da matsala, nacin zuwa hira a kowanne lokaci nacin kiran waya, har ma da tura sakon text messeges a wasu lokuta
wasu lokuta masoyi / masoyiya za taiya warewa don turawa masoyinta sakon nuna soyayya da kulawa
haka nan wani lokaci masoyi zai ware wanda zai iya ziyartar masoyiyarsa domin zantawa, da gabatar da wasu batutuwa don kara dankon soyayya a tsakaninsu rashin kulawa kuma zai iya jawo wasu matsaloli su faru ga masoyan, amma zar ta mai
tsari mai kyau ta yadda masoyi / masoyiya ba zata gaji da masoyinta ba, ko kuma masoyi ya gajiya da masoyiyarsa ba dole ne ya zamo an samu kyakkyawar mu'amala ta soyayya da kauna tara da amincewa juna ta hanyar da zata zamo mai
kuma ya kasance ana dan bada gaf saboda yin nazarin abinda kanfi saurin farantawa masoyi ko masoyiya rai tara da samar da kyakkyawan nishadi mai armashi.
Kada ku manta kuyi rate of wannan app din.
Valutazioni e Recensioni
Valutazione: 5.0 su 5 · Less than 100 voti
(*) è obbligatorio
Versioni precedenti
soyayya Da Tausayi; a rayuwar aure 1.0 APK per Windows (#7, 3.5 MB)
Simile a soyayya Da Tausayi; a rayuwar aure
Hikimomin Zaman Aure-Jafar Mp3 APK
Full Story of Prophet Musa a.s APK
Rayuwar Annabi Muhammadu SAW & Sahabai & Matayensa APK
Fiqhu A Saukake - Fikhul Muyyasar APK
Altre app di questo sviluppatore
Hausa Comedy Videos Tv 2019 APK
Soyayya Da Aure; Sakonnin soyayya APK
Magana Jarice audio; sabon littafi 2019 APK
Soyayya da gaskiya; koyi yadda ake tsara mata APK
App più scaricate
فیلتر شکن جدید و قوی،فیلتر شکن قوی و پرسرعت رایگان APK