ApkDownload

Maganin Bushewar Gaba APK

Ultima versione 6.1.0 per Windows
Aggiornata 26 November 2024

Informazioni sull'Applicazione

Versione 6.1.0 (#1004)

Aggiornata 26 November 2024

Dimensioni APK 23.6 MB

È necessario Android Android 4.4+ (KitKat)

Offerta da Abrahamjr

Categoria Applicazione Salute e fitness Gratuiti

Applicazione id com.andromo.dev701988.app885460

Note di sviluppatore Menene Maganin Bushewar Gaban Mace Dana Namiji

Istantanee

Clicca sull'immagine per vederla a schermo intero

Descrizione

Kamar yadda ku ka sani, shi wannan batu anyi shi ne mafi aka sari don matan aure zalla, dominare su shawarwari ta kowane bangare na rayuwarsu ta yadda su su samu su inganta rayuwarsu, kamar gyara zamantakewarsu da mazajensu da mu'amalarsu ta bangaren girki , tsafta, gyaran gida da gyaran jiki, irin abubuwan da ya kamata mu mata mu dinga ci domina inganta lafiyar jikinmu da samun dauwamammiyar ni'ima da kuzari a jikkunanmu.


A, Uwargida wannan lokaci shafin namu zai e canja salo duk da wadancan abubuwan gyaran jikin ma ko rabin-rabi ba mu gama kawo su ba, amman za mu e waiwayi wani bangaren, inyaso wani lokacin kuma sai mu dawo bangaren gyaran fata.

Da yata mata su na yawan kawo min korafin daukewar ni'ima a jikinsu, wato bushewar gaba, da daewewar sha'awa yayin jima'I, wanda yawancinsu su kan ce da ba haka su ke ba; lokaci guda su ka ji sun kasance a hakan.

* Bushewar Gaba
* Bushewar Gaban Mace
* Bushewar Gaban Na Miji
* yadda ake dawo da ni'imar mace
* Abubuwan da suke dawo da ni'imar mace
* Magungunan dawo da ni'ima wajen gamsar da miji ...


Wannan app anyishi ne don ilimantarwa ...

Mungode.

Valutazioni e Recensioni

Valutazione: 5.0 su 5 · Less than 100 voti

(*) è obbligatorio

Versioni precedenti

Maganin Bushewar Gaba 6.1.0 APK per Windows (#1004, 23.6 MB)

Maganin Bushewar Gaba 6.0.0 APK per Windows (#1003, 23.7 MB)

Maganin Bushewar Gaba 5.2 APK per Windows (#1001, 3.5 MB)