ApkDownload

Abincin Gargajiya Na Hausawa APK

Ultima versione 3.0.0 per Windows
Aggiornata 08 December 2023

Informazioni sull'Applicazione

Versione 3.0.0 (#1002)

Aggiornata 08 December 2023

Dimensioni APK 22.5 MB

È necessario Android Android 4.4+ (KitKat)

Offerta da Abrahamjr

Categoria Applicazione Mangiare e bere Gratuiti

Applicazione id com.andromo.dev701988.app840003

Note di sviluppatore Ire iren abincin gargajiya na hausawa tun lokacin iyaye da kakanni

Istantanee

Clicca sull'immagine per vederla a schermo intero

Descrizione

Kalmar al'ada, kalma ce wadda Hausawa suka aro daga harshen Larabci wato "ADATAN" wadda take nufin dabi'a da alias saba da ita. Wannan ne ya sa Hausawa suka ari kalmar suka yi mata kwaskwarima suka hausantar da ita wadda ta koka al'ada fa harshen Hausa. A! Yanzu idan Bahaushe ya ce al'ada me yake nufi? Un tamu fahimta idan Bahaushe ya ce al'ada yana nufin duk wata hanya wadda aka saba da ita, ta yau da kullum.

Akwai nau'ikan abinci masu maturkar burgewa wanda muka gada tun iyaye da kakanni, wanda suka hadarda;

1- Danwake
2- Dankali
3- kunu / koko
4- Ƙuli-Ƙuli
5- Zogale
6- Tuwon Kulli
7- Gyada
8- Nakiya
9- Tuwon salla
10- Dambu
11- Dibilan
12- Alkaki
13- Masa / waina
14- Kunun zaƘi
15- Dawo
16- Safala (gayan tuwo)
17- Bula
18- Rogo
19- Tuwon masara
20-Maye-maye
Da Sauransu ....

Kada ku manta kuyi tasso na applicazione wannan, mungode ..

Valutazioni e Recensioni

Valutazione: 5.0 su 5 · Less than 100 voti

(*) è obbligatorio

Versioni precedenti

Abincin Gargajiya Na Hausawa 3.0.0 APK per Windows (#1002, 22.5 MB)

Abincin Gargajiya Na Hausawa 2.1 APK per Windows (#1001, 4.6 MB)