ApkDownload

Yayana Mijina - Hausa Novel APK

Ultima versione 7.0.0 per Windows
Aggiornata 28 November 2023

Informazioni sull'Applicazione

Versione 7.0.0 (#1002)

Aggiornata 28 November 2023

Dimensioni APK 21.7 MB

È necessario Android Android 4.4+ (KitKat)

Offerta da Abrahamjr

Categoria Applicazione Libri e consultazione Gratuiti

Applicazione id com.andromo.dev701988.app758309

Note di sviluppatore Yayana Mijina Novel Na Hausa Kyauta

Istantanee

Clicca sull'immagine per vederla a schermo intero

Descrizione

Sarah ki rike mutincin ki na diya Mace bawai zamu tura ki makaranta dan ki dinga abin da kika ga dama bane, aa kawai dan muna so ki kara karatun ki kafin yayan ki Ya dawo sannan ina san kisa a ranki kefa matar aure ce ke matar wani ce banda kula mutanen banza danda biyewa professor ki kare mutunciki na diya mace kuma mai aure, ina fatan kin fa himta? Na fahimta baba, amma baba wannan wanne irin mijine ban taba ganiba bai taba ganina ba, murmushi yaii sarah kenan kawai inasan kisa a ranki mujinki yayanki, komai dan lokacine kina zaune wataran zakiga ko waye mujin ki dai kawai ki Kare mutun cin ki, insha Allahu baba, Allah yai miki albarka, ameen baba, gode da wuri zaku wuce kaduna saboda haka kije ki kwanta kiyi bacci da wuri e ki sami tashi da wuri, shikenan babaa.
Wani daki stair naga ta nufa tabi wani daki, wata mata na xaune da giornale a hannun ta, mama sannu da aiki, yauwa yar ta har kun gamaa magana da Baban naki,?eh mamma, sarah inasan kibi maganar mahaifin ki duk da nasan gidan da zaki yanzu bawai wani dadin zama zakiji da su ba aamma ki daure jara bawace Allah Ya kaddara miki.
Mama meyasa kika ce haka, sarah bari yau zan vaki labarin famiglia dinmu yau xakiji komai yau zan sanar miki ko wace hajiya luba.
Shekaru asirin da suka wuce.

Valutazioni e Recensioni

Valutazione: 5.0 su 5 · Less than 100 voti

(*) è obbligatorio

Versioni precedenti

Yayana Mijina - Hausa Novel 7.0.0 APK per Windows (#1002, 21.7 MB)

Yayana Mijina - Hausa Novel 6.2 APK per Windows (#1001, 3 MB)