Rayuwar Annabi Muhammadu SAW & Sahabai & Matayensa APK
Informazioni sull'Applicazione
Versione 2.9 (#1035)
Aggiornata 28 January 2021
Dimensioni APK 8.8 MB
È necessario Android Android 4.1+ (Jelly Bean)
Offerta da rrnapps
Categoria Applicazione Lifestyle Gratuiti
Applicazione id com.andromo.dev658544.app668213
Note di sviluppatore Wannan app yana DAUKE da Ingantaccen Tarihin Annabi Muhammadu (SAW)
Istantanee
Clicca sull'immagine per vederla a schermo intero
Ultimi aggiornamenti
Novità di Rayuwar Annabi Muhammadu SAW & Sahabai & Matayensa 2.9
2. New version with some awesome features
Descrizione
Annabi Muhammadu Sallallahu Alaihi wa Sallam Daga Haifuwa Zuwa Jana'iza, da RAYUWAR ANNABI (SAW) A CIKIN WATAN AZUMI da Rayuwar Annabi (SAW) A Lokacin Aikin Hajji da Matsayi Sahaba A Lokacin Annabi SAW e Bayananuma Allah SAW) wanda wasu Shahararen marubuta na tarihi suka wallafashi da harshen larabci. Shine aka fassara shi izowa harshen hausa domin amfanarwa ga al'umar Hausawa wadan da ke neman ililmi akan cikeken tarihin Manzo Allah (S.A.W).
Littafin ya kunshi gundarin rayuwar Manzon Allah tunda ga kan haihuwar sa, kuma irin gwagwarmayar da yasha kafin a fara saukar masa da wahayi. Littafin bai tsaya nan ba kadai, ya kara bamu asali da kuma tarihi na mussulunci tunda daga kan annabi na farko, wato annabi Adam (AS) zuwa sauran annabawa a takaice.shi dai wannan littafi yafi bada karfi akan kafuwar muulabi (SEGA).
ina fatan wannan application wanda akayi shi don sauwakin amfani zai zamo abin amfanarwa ga al'umar musulmi.
Don Allah idan har kajin dadin amfani da wannan application kayi kokari ka yadashi don wasu suma su amfana.
Takaiccen tarihin manzon Allah.
Manzo Muhammad Al-Habib ɗan ʿAbdullahi (SAW).
Muhammad Abdan Abdullahi ɗan Abdul-Muɗallibi ɗan Hashimi Aban Abdu-Manafi ɗan Ƙusayyi ɗan Kilabi, Sallallahu alaihi wa aalihi wa sallam, (Harshen Larabci: Abūl-Qāsim Muhammad Ibāh Ibamb ) nasabarsa maɗaukakiya tana tuqewa zuwa ga Annabi Ibrahim, alaihi salatu wassalam.
Mahaifiyarsa: Ita ce Aminatu (Āminah) 'yar Wahbi Aban Abdu-Manaf ɗan Zuhrata ɗan Kilabi (Radhi Allahu anha). Alkunyarsa: Abul-Qasim, Abu Ibrahim.
Laqabinsa: Almusxafa yana da sunaye da suka zo a cikin Kur'ani mai girma kamar, Khataman nabiyyin, da Al'ummi da Almuzzammil da Almuddassir da Annazir da Almubin da Alkarim da Annur da Anni'ima da Arrahma da Al'abdu da Arra ' di Arrahim da Asshahid da Almubasshir da Annazir da Ad'da'i da sauransu.
Tarihin haihuwarsa: 17 Rabi'ul Auwal Shekarar Giwa (571m) bisa mash'hurin zance gun Ahlul Baiti (a.s), un ce, 12 ga watan da aka ambata. Wurin haihuwarsa: Makka. Aikoshi: Un aiko shi un Makka 27 Rajab yana xan shekara arba'in.
Koyarwarsa: ya zo daidaito tsakanin dukkan halitta da 'yan'uwantaka da rangwame na gaba xaya ga wanda ya shiga musulunci, sa'annan ya kafa shari'a maxaukakiya da dokoki na adalci da ya karvo daga wajan Allah su kuma musa gare shi.
Kiransa: Ya kira mutane zuwa ga Tauhidi a Makka a voye shekara uku ya kuma kira su a bayyane shekara goma. Hijirarsa: ya yi hijira daga Makka zuwa Madina a farkon watan Rabi'ul Auwal bayan shekara 13 daga aikensa, wannan ya faru ne sakamakon cutarwa daga kafirai gare shi da kuma ga sahabbansa.
Mu'ujizozinsa: Mu'ujizarsa madauwamiya ita ce Kur'ani amma waxanda suka faru a farkon Musulunci suna da yawa ba in kuma kirguwa.
Matansa: KHadija 'yar Khuwailid (as) ita ce matarsa ta farko, amma sauran su ne: Saudatu' yar Zami'a da A'isha 'yar Abubakar da Gaziyya' yar Dudan (Ummu Sharik) da Hafsa yar Umar da Ramla 'yar Abu Sufyan (Ummu Habibia) da Ummu Salama 'yar Abu Umayya da Zainab' yar Jahash da Zainab 'yar Huzaima da Maimuna' yar Al-Haris da Juwairiyya 'yar Al-Haris da Safiyya' yar Huyayyi xan Akhdabl.
'Ya'yansa: 1-Abdullah 2-Al-Qasim 3-Ibrahim 4-Faxima (a.s) a wani qaulin da Zainab da Ruqayya da Ummu Kulsum.
Yaqoqinsa: Allah ya yi wa Manzo izinin yaqar mushirikai da kafirai da munafukai, sai ya yi xauki ba daxi da su a wurare da yawa da mafi girmansu sune: Badar- Uhud- Al-khandak (Ahzab) - Khaibar- Hunaini.
Don Allah idan har kaji dadin wannnan application a taimaka a yi sharing to facebook, whatsapp, twitter, instagram sauran social media domin sauran yan uwa musulmi su ma suyi download on amfana.
Kada Kuma è una valutazione ayi con un'applicazione wannnan a cinque stelle
Valutazioni e Recensioni
Valutazione: 4.7 su 5 · Less than 100 voti
(*) è obbligatorio
Versioni precedenti
Rayuwar Annabi Muhammadu SAW & Sahabai & Matayensa 2.9 APK per Windows (#1035, 8.8 MB)
Rayuwar Annabi Muhammadu SAW & Sahabai & Matayensa 2.8 APK per Windows (#1034, 9.2 MB)
Simile a Rayuwar Annabi Muhammadu SAW & Sahabai & Matayensa
المصحف المعلم مع التكرار حصري APK
Sheik Yahuza Bauchi Qira'a APK
Ahmad Sulaiman Quran - ONLINE APK
Mallakar Miji - Kabiru Gombe APK
dr israr ahmed quran tafseer audio APK
Sautul Hikmah - M. kabir Gombe APK
Altre app di questo sviluppatore
Siffatus Salatun Nabiyyi Mp3 Part 1 - Sheikh Jafar APK
Littafin Amintarmu - Audio Mp3 APK
Garkuwar Musulmi Ta Addu'o'i - Hisnul Muslim Hausa APK
Al-Nawawi's 40 Hadith Part Two English Commentary APK
Mohamed Siddiq El-Minshawi Qur'an Offline Mp3 APK
Ruqyah Al Shariah 15 Sheikhs Offline Full Mp3 APK
Sharhin Ar-Risalah Mp3 - Ahmad Adam Algarkawy APK
App più scaricate
فیلتر شکن جدید و قوی،فیلتر شکن قوی و پرسرعت رایگان APK