ApkDownload

Hausa TVs & Shows APK

Ultima versione 1.2 per Windows
Aggiornata 25 July 2020

Informazioni sull'Applicazione

Versione 1.2 (#1002)

Aggiornata 25 July 2020

Dimensioni APK 5.7 MB

È necessario Android Android 4.1+ (Jelly Bean)

Offerta da ZaidHBB

Categoria Applicazione Intrattenimento Gratuiti

Applicazione id com.andromo.dev492494.app954856

Note di sviluppatore Sauko da Manhajar tashoshin Hausa na Bidiyo don samun labarai da nishadantuwa.

Istantanee

Clicca sull'immagine per vederla a schermo intero

Ultimi aggiornamenti

Novità di Hausa TVs & Shows 1.2

*Bug Fixed

Descrizione

Wanna Manhaja ya kawo muku manya manyan gidajen talabijin na Hausa da muke dasu a kasar Hausa, kama daga wanka suke watsa shirye shiryen su yanar gizo da wanke keyi ta intanet. Manhajar an tsara ta domin ta taimake ku tara da saukaka muku hanyoyin samun labarai cikin sauki da nagarta. Wannan manhaja ta kera sa'a wajen samar da labarai da nishadantarwa, tara da ilmintarwa. ku sauko da ita sannan kuyi amfani da ita kana ku bamu sharhi akan ta, za kuma ku iya bamu shawarrwari wajen da kuke ganin akwai bukatar inganta ta. Gidajen talabijin din sun hada da:

> Arewa24 TV
> BBC Hausa TV
> DW Hausa TV
> Muryar Amurka TV
> HausaTop TV
> Fratelli TV
> AWA24 TV
> Adam Zango TV
> Liberty TV
> Oak TV Hausa
... Dama sauransu

Haka zalika manhajar na dauke da Gidajen talabijin masu watsa shirye shiyen musulunci kamar su:
> Manara TV
> Wisal Hausa Tv
> Sunnah TV
> AfrikaTV3

Daga karshe kuma akwai bangaren da ke kawo muku shirye shiyen barkwanci kala dala mutane daban daban kamr su:
> Bushkiddo
> Mc Asubaba
> Mc Tagwaye
> Ayatullah Tage
> YNS Skits
> Feedo
... da dai sauransu

Manhajar kyauta ce mukayi ta domin ku, Sannan Idan kuna da wata shwara ko suka sai ku tuntube mu ta email from muka gabatar a can kasa. Zaku iya sauko da wasu applicazioni din namu masu nishadantarwa, fadakarwa har ma da wa'azantar wa ta hanyar yin search from "ZaidHBB" in nan store.

Kada ku manta kuyi rating wannan manhaja tara da rubuta recensione idan kunji dadin wannan app din.


******** NEGAZIONE *********
Questa Applicazione utilizza i dati di YouTube ottenuti dal sito Web di YouTube. Non siamo responsabili per eventuali informazioni errate, l'app collega semplicemente l'utente con i canali YouTube dei canali sopra elencati, quindi i contenuti rimangono copyright dei rispettivi proprietari. Non esitate a contattarci per qualsiasi reclamo utilizzando l'e-mail fornita di seguito. Grazie.

Valutazioni e Recensioni

Valutazione: 4.8 su 5 · Less than 100 voti

(*) è obbligatorio

Versioni precedenti

Hausa TVs & Shows 1.2 APK per Windows (#1002, 5.7 MB)