ApkDownload

Arewa nishadi APK

Ultima versione 4.0 per Windows
Aggiornata 10 December 2023

Informazioni sull'Applicazione

Versione 4.0 (#16)

Aggiornata 10 December 2023

Dimensioni APK 14.2 MB

È necessario Android Android 4.4+ (KitKat)

Offerta da Arewanishadi

Categoria Applicazione Intrattenimento Gratuiti

Applicazione id arewa.nishadi

Note di sviluppatore applicazione din kallon fina finan hausa da indiano hausa wanda babu a youtube

Istantanee

Clicca sull'immagine per vederla a schermo intero

Ultimi aggiornamenti

Novità di Arewa nishadi 4.0

kayi installing din wannan application din domin samun duk abin da ya danganci harshen hausa na nishadantarwa.

Descrizione

zaka iya amfani da wannan applicazione din na Arewa nishadi, domin samun Fina Finan indiano hausa da hausa film sababbi da tsofaffi wanda bazaka samu akan youtube ba, dama wadanda suke akan youtube din da wakokin hausa da musha dariya da labarai masu kayatarwa acikin sauki, wannan applicazione din ya tattara muku komai a guri daya zaka iya gani akai sannan zaka iya download din abubuwan da suke kai a wayarka,
da suke cikin wannan applicazione sune karamar haka:
1 hausa indiana
2-fassarar algaita dub studio
Film 3-hausa
Commedia 4-hausa
5-wakokin hausa hiphop
6 canzoni di hausa
7-wakokin hausa video da audio
8-musha dariya
9-fassarar sultano indiano hausa
10-fassarar Arewa24
11-tarkon kauna
12-agente ragaf fassarar hausa
13-sapne suhane
14-dadin kowa sabon salo
15-kwana casa'in Arewa24
16-adam a zango
17-fina finan hausa
18-koyarwa da hausa
19-labaran duniya
20-hotunan hausawa
21-sanarwa
22-tattaunawa
23-usamancy
24-nishadantarwa da yaren hausa
25-fadakarwa
26-northflix

da sauran su,
duk wani abu daya danganci harshen hausa na nishadantarwa zaka sameshi a cikin wannan applicazione din cikin sauki da sauri, musamman fina finai fassarar hausa wanda bazaka samesu akan youtube ba, zaka iya samun su ne acikin wannan applicazione na Arewa nisadi kadai,
ga wanda kuma bashi da wayar hannu ta android, fare clic sul sito web di jia din mu na
https://www.arewanishadi.com
domin kallon duk wani abu da mukasa acikin wannan applicazione na Arewa nishadi

Valutazioni e Recensioni

Valutazione: 4.1 su 5 · 2+ voti

(*) è obbligatorio

Versioni precedenti

Arewa nishadi 4.0 APK per Windows (#16, 14.2 MB)

Arewa nishadi 6.0 APK per Windows (#13, 12.1 MB)