ApkDownload

Algaita Dubstudio Extra APK

Versi Terbaru 1.1 untuk Windows
Diupdate 26 October 2020

Informasi Aplikasi

Versi 1.1 (#11)

Diupdate 26 October 2020

Ukuran APK 14.9 MB

Perlu Android versi Android 4.1+ (Jelly Bean)

Ditawarkan Oleh AMEG

Kategori Aplikasi Hiburan Gratis

Aplikasi id com.goodbarber.algaitads

Catatan penulis Kundin nishadi kyauta

Gambar Screenshot

Klik pada gambar untuk melihat ukuran penuh

Apa yang baru

Apa yang baru di Algaita Dubstudio Extra 1.1

- A wannan manhaja za a iya hira da dukkan wadanda suka sauke ta sannan sukayi rijista acikinta
- Za a iya tura sako ga masu gudanar da manhajar dauke da korafi, shawara ko kuma tambaya da ta shafi manhajar ko abubuwan dake cikinta
- Mai amfani da wannan manhaja zai iya sharhi (comment) akan kowani abu dake acikin wannan manhaja

Deskripsi

Wannan manhaja ce mai dauke da nau'o'in nishadi daban daban daga mafi shaharan kamfanin fina finai fai finai izuwa harshen Hausa, dari Algaita Dub Studio. Acikinta akwai sassa daban daban kamar sashen fassararrun fina finai, wakoki, labaran sauraro na barkwanci, soyayya, da karfafa gwiwa. Sannan wannan manhaja tana dauke da sashe na hira (obrolan) da dukkan sauran jama'ar da suka sauke manhajar kuma sukayi rijista a cikinta.

Peringkat dan Ulasan

Skor: 5.0/5 · Less than 100 suara

(*) diperlukan

Versi lama

Algaita Dubstudio Extra 1.1 APK untuk Windows (#11, 14.9 MB)