ApkDownload

Abincin Gargajiya Na Hausawa APK

Versi Terbaru 3.0.0 untuk Windows
Diupdate 08 December 2023

Informasi Aplikasi

Versi 3.0.0 (#1002)

Diupdate 08 December 2023

Ukuran APK 22.5 MB

Perlu Android versi Android 4.4+ (KitKat)

Ditawarkan Oleh Abrahamjr

Kategori Aplikasi Makanan & Minuman Gratis

Aplikasi id com.andromo.dev701988.app840003

Catatan penulis Saya iren abincin gargajiya na hausawa tun lokinin iyaye da kakanni

Gambar Screenshot

Klik pada gambar untuk melihat ukuran penuh

Deskripsi

Kalmar al'ada, kalma ce wadda Hausawa suka aro daga harshen Larabci wato "ADATAN" wadda mengambil nufin dabi'a da alias saba da ita. Wannan ne ya sa Hausawa suka ari kalmar suka yi mata kwaskwarima suka hausantar da ita wadda ta koka al'ada fa harshen Hausa. Untuk! Yanzu idan Bahaushe ya ce al'ada saya yake nufi? Seorang tamu fahimta idan Bahaushe ya ce al'ada yana nufin duk wata hanya wadda alias saba da ita, ta yau da kullum.

Akwai nau'ikan abinci masu maturkar burgewa wanda muka gada tun iyaye da kakanni, wanda suka hadarda;

1- 'Danwake
2- Dankali
3 - kunu / koko
4- Ƙuli-Ƙuli
5- Zogale
6- Tuwon kulli
7- Gyada
8 - Nakiya
9 - Tuwon salla
10- Dambu
11 - Dibilan
12- Alkaki
13- Masa / waina
14 - Kunun zaƘi
15 - Dawo
16 - Safala (gayan tuwo)
17- Bula
18- Rogo
19 - Tuwon masara
20 - Maye-maye
Da Sauransu ....

Kada ku manta kuyi menilai aplikasi na wannan, mungode ..

Peringkat dan Ulasan

Skor: 5.0/5 · Less than 100 suara

(*) diperlukan

Versi lama

Abincin Gargajiya Na Hausawa 3.0.0 APK untuk Windows (#1002, 22.5 MB)

Abincin Gargajiya Na Hausawa 2.1 APK untuk Windows (#1001, 4.6 MB)