ApkDownload

SHEIKH AMINA DAURAWA lectures mp3 APK

Versi Terbaru 2.0 untuk Windows
Diupdate 16 October 2018

Informasi Aplikasi

Versi 2.0 (#3)

Diupdate 16 October 2018

Ukuran APK 62.4 MB

Perlu Android versi Android 4.1+ (Jelly Bean)

Ditawarkan Oleh AdamsDUT

Kategori Aplikasi Musik & Audio Gratis

Aplikasi id com.andromo.dev653890.app647586

Catatan penulis Kuliah wanda Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa Ke Gabatarwa.

Gambar Screenshot

Klik pada gambar untuk melihat ukuran penuh

Apa yang baru

Apa yang baru di SHEIKH AMINA DAURAWA lectures mp3 2.0

new version with new features.

Deskripsi

Wannan aplikasi yana dauke da wasu zababun lekcoci daga sheikh aminu ibrahim daurawa Ke gabatarwa.shine Muka ga ya Dace Muyi aplikasi wanda mutane zasu su saurara saukake a.
Allah ya Sakawa Sheikh ibrahim aminu daurawa Domin yayi kokari wajen yayi kokari wajen Yada ilimin Allah da na manzon sa domin karuwar al'umar musulmai. Mukuma Allah ya bamu ikon ji da kuma amfani daga Abin da Muka saurara.
Bayan kuliah na Sheikh ibrahim aminu daurawa akwai kudin tarihi kashi na Daya da na biyu oleh Sheikh ibrahim aminu daurawa duk sebuah cikin Wannan manhaja Idan akayi duba.
Akwai karatun Malam Sheikh ibrahim aminu daurawa mp3 akan illar harshe, matsalolin aure oleh Sheikh ibrahim aminu daurawa mp3 dai sauransu.
za kuma sebuah iya Samun wasu karatuttukan na wasu Malam irin su sheikh jafar mahmud adam, sheikh Albani zariya, sheikh ali isah fantami, shiekh kabir Gombe.

Wasu daga cikin karatuttukan sheikh jafar da za sebuah samu Idan akayi mencari Adamsdut toko bermain.

Siffatus Salatin nabiyyi sheikh jafar
Arbauna Hadis sheikh jafar mp3
Bulugul maram sheikh jafar mp3
Kitab Tauhid sheikh jafar mp3
ahkam Umdatul
Kitab at tauhid Hausa

Akwai karatun alqur'ani na wasu manyan makaranta KAMAR
lengkap quran offline dengan sheikh Abdulrahman al-Sudais
indah quran bacaan oleh syekh maher almuquiy
lengkap quran offline dengan shiekh abdolbasit
quran bacaan oleh Mishary alfasy mp3 offline dan sebagainya.
Don allah Idan har kaji dadin Wannan kundin tarihi oleh Sheikh ibrahim aminu daurawa ke Kayi berbagi din sa ga sauran yan uwa musulmai Domin suma su samu su amfana.
kuma kada manta rating yi Kudin tarihi oleh Sheikh ibrahim aminu daurawa.

kadan daga cikin tarihin Sheikh ibrahim aminu daurawa,

TARIHIN Sheik Aminu DAURAWA KANO: -Sunana Aminu Ibrahim bin Muhammad bin Bilal. Mahaifina
shahararren malami ne, wanda ake kira Sheikh Ibrahim Muhammad mai tafsiri, Gidan Zakara-Mai-
Neman-Suna Fagge. Yana gabatar da tafisiri duk ranar Litinin da Alhamis, sebuah Fagge unguwar, kusa da
tsohuwar tashar kuka. Tsawon shekaru Arba'in, kuma yana karantar da Ilimi sebuah zauren gidansa,
bayan kasuwanci da sana'ar dinki, Domin dogaro da kai. Sunan mahaifiyata Hajiya Sa'adatu Al-
Mustapha, daga unguwar Bachirawa, karamar hukumar Ungogo.
Sebuah haife ni sebuah ranar 1 ga wata Janairu shekara ta 1969, sebuah cikin garin Kano, seorang gida mai lamba 32
unguwar kofar Mazugal, sebuah karamar hukumar Dala. Na fara karatun Alqur'ani mai Girma tun ina Dan
Karami, kuma na haddace shi sebuah lokacin ina da shekara 14 zuwa 15. Bayan firamare da sakandare, da
na yi, na kuma ci gaba da Neman Ilimi, Domin fadada karatun addini, sebuah manyan wajen wadansu
mashahuran malamai na Kano: Wasu na Alqur'ani da tafsir, wasu na Alqur'ani zalla, wasu na Ilimi
da fannoninsa Daban-Daban. Wadannan manyan malamai su ne:
1. Alaramma Umaru Adakawa (Malam Tsoho) wanda na yi karatun Alqur'ani wajensa a.
2. Alaramma Salisu Bahadeje, terbaring tagwayen gida, wanda na yi karatun Alqur'ani wajensa a.
3. Alaramma Malam Na-Ande, makarantar Arzai, wanda na yi karatun Alqur'ani wajensa a.
4. Alhafiz Malam Abdullah Quru gwammaja.
5. Alaramma Malam Laminu Arzai, wanda na yi gyaran Tilawa wajensa a.
6. Sheikh Auwal Isa ‘Yan Tandu, wanda na yi Lugga da fiqihu da hadits wajensa a.
7. Sheikh Al-Mustapha Bazazzage terbaring tagwayen gida, wanda na yi Lugga da fiqihu da tafsir a
wajensa.
8. Sheikh Idi Kajjin ‘Yan Awaki, wanda na yi hadits da Lugga wajensa a.
9. Sheikh Zakari Mai littafi, wanda na yi Lugga da fiqihu sebuah wajensa.
10. Sheikh Dogo Mai Mukhtasar Sabon Titi, wanda na yi nahawu da fiqihu wajensa a.
11. Sheikh Usman Gwammaja, terbaring Azara, wanda na yi hadits da Lugga da fiqihu da Tarikh a
wajensa. Wannan malami, na yi tsawon shekara ashirin ina karatun Ilimi sebuah wajensa. Allah ya ji
qansa da Rahama!
12. Sheikh Abubakar Basakkwace Qoqi, wanda na yi fiqihu da Lugga wajensa a. Wannan malami, sebuah
wajensa na sauke Alfiyya din Malik, da Muqamatul Hariri, da Shu'ara'ul Jdhiliyyah. Malami ne mai
haquri da juriyar karantarwa.
da dai sauran malamai Daban Daban sebuah duniya.

Peringkat dan Ulasan

Skor: 4.7/5 · Less than 100 suara

(*) diperlukan

Versi lama

SHEIKH AMINA DAURAWA lectures mp3 2.0 APK untuk Windows (#3, 62.4 MB)