ApkDownload

Tarihin Annabi Muhammad (S.A.W) Manzon Allah (SAW) APK

Versi Terbaru 1.0 untuk Windows
Diupdate 06 October 2017

Informasi Aplikasi

Versi 1.0 (#1)

Diupdate 06 October 2017

Ukuran APK 6.1 MB

Perlu Android versi Android 4.0+ (Ice Cream Sandwich)

Ditawarkan Oleh uyaapps

Kategori Aplikasi Buku & Referensi Gratis

Aplikasi id com.andromo.dev646242.app676679

Catatan penulis Tarihin Manzon Allah Annabi Muhammad (S.A.W) cikin rubutu (pdf) da harsehn Hausa

Gambar Screenshot

Klik pada gambar untuk melihat ukuran penuh

Deskripsi

Wannan aplikasi yana dauke da tarihi na Annabi Mohammead (SWA), wanda wani shahararen marubucin tarihi ya wallafashi da harshen larabci.Shine alias fassara shi zuwa harshen Hausa Domin amfanarwa ga al'umar Hausawa Wadan da ke neman Ilimi akan cikakken tarihin Manzon Allah (SWA ).
Littafin ya kunshi gundarin rayuwar Manzon Allah tun daga kan haihuwar sa, da kuma irin gwagwarmayar da yasha kafin sebuah fara saukar masa da wahayi. Littafin bai Tsaya nan ba kadai, ya kara bamu asali da kuma tarihi na musulunci tun daga kan annabi na farko, WATO Annabi Adam (AS) zuwa sauran annabawa, sebuah takaice shi dai Wannan littafi Yafi bada karfi akan kafuwar musulunci da kuma rayuwar Annabi Mohammad (GERGAJI).
Ina fatan Wannan aplikasi wanda akayi shi don saukin amfani zai zamo abin amfanarwa ga al'umar musulmi.
Don Allah Idan har kaji dadin Wannan aplikasi Kayi kokari ka yadashi don wasu suma su amfana.

Takaitaccen tarihin manzon Allah SAW.

Manzo Muhammad Al-Habib ɗan'Abdullahi (Sallallahu'alaihi wa sallam).

Muhammad ɗan Abdullahi ɗan Abdul-Muɗallabi ɗan Hashimi ɗan Abdu-Manafi ɗan Ƙusayyi ɗan Kilabi, Sallallahu alaihi wa aalihi wa sallam, (Harshen Larabci: Abul-Qāsim Muḥammad ibn Abd Allāh bin Abd al-Muthalib bin Hasyim bin Abdu Manaf bin Qushay bin Kilab ) nasabarsa maɗaukakiya tana tuqewa zuwa ga Annabi Ibrahim, alaihi wassalam salatu.

Mahaifiyarsa: Ita ce Aminatu (Aminah) 'yar Wahbi ɗan Abdu Manaf-ɗan Zuhrata ɗan Kilabi (Radhi Allahu anha). Alkunyarsa: Abul-Qasim, Abu Ibrahim.

Laqabinsa: Almusxafa yana da sunaye da Suka zo sebuah cikin Kur'ani mai Girma KAMAR, Khataman Nabiyyin, da Al'ummi da Surah Al-Muzzammil da Almuddassir da Annazir da Almubin da Alkarim da Annur da Anni'ima da Arrahma da Al'abdu da Arra' uf da Arrahim da Asshahid da Almubasshir da Annazir da Ad'da'i da sauransu.

Tarihin haihuwarsa: 17 Rabi'ul Auwal Shekarar Giwa (571m) can mash'hurin zance gun Ahlul Baiti (A.Ş), seorang ce, 12 ga watan da alias Ambata. Wurin haihuwarsa: Mekah. Aikoshi: Sebuah aiko shi sebuah Mekah 27 Rajab yana xan shekara Arba'in.

Koyarwarsa: ya zo da daidaito tsakanin Dukkan halitta da 'yan'uwantaka da rangwame na gaba xaya ga wanda ya shiga musulunci, sa'annan ya KAFA syariah maxaukakiya da dokoki na adalci da ya karvo daga Wajan Allah su kuma musulmi Suka Karva daga gare shi.

Mu'ujizozinsa: Mu'ujizarsa madauwamiya ita ce Kur'ani amma waxanda Suka faru sebuah farkon Musulunci suna da yawa ba sa kuma kirguwa.

Kiransa: Ya kira mutane zuwa ga Tauhidi sebuah Mekah sebuah voye shekara uku ya kuma kira su sebuah bayyane shekara goma. Hijirarsa: ya yi hijira daga Mekah zuwa Madina sebuah farkon watan Rabi'ul Auwal bayan shekara 13 daga aikensa, Wannan ya faru ne sakamakon cutarwa daga kafirai gare shi da kuma ga sahabbansa.

Yaqoqinsa: Allah ya yi wa Manzo izinin yaqar mushirikai da kafirai da munafukai, sai ya yi xauki ba Daxi da su sebuah wurare da yawa da Mafi girmansu Sune: Badar- Uhud- Al-khandak (Ahzab) - Khaibar- Hunaini.

Matansa: Khadijah 'yar Khuwailid (sebagai) ita ce matarsa ​​ta farko, amma sauran su ne: Saudatu' yar Zami'a da Aisha 'yar Abubakar da Gaziyya' yar Dudan (Ummu Sharik) da Hafsa yar Umar da Ramla 'yar Abu Sufyan (Ummu Habibia) da Ummu Salama 'yar Abu Umayyah da Zainab' yar Jahash da Zainab 'yar Huzaima da Maimuna' yar Al-Haris da Juwairiyya 'yar Al-Haris da Safiyya' yar Huyayyi xan Akhdabl.

'Ya'yansa: 1-Abdullah 2-Al-Qasim 3-Ibrahim 4-Faxima (A.ş) a wani qaulin da Zainab da Ruqayya da Ummu Kulsum.

Ammominsa: Tara ne, su 'ya'yan AbdulMuxallib ne: Al-haris da Zubair da Abu Xalib da Hamza da Al-Gaidak da Dirar Al-muqawwam da Abu Lahab da Abbas.

Ammominsa mata: Su shida ne daga iyaye mata Daban-Daban su ne: Amima da Ummu Hakima da Barra da Atika da Safiyya da Arwa. Wasiyyansa goma sha biyu ne, su ne: Amirulmuminina Ali xan Abi Xalib (sebagai) da Hasan xan Ali da Husain xan Ali da Aliyyu xan Husaini da Muhammad xan Ali da Ja'afar xan Muhammad da Musa xan Ja'afar da Ali xan Musa da Muhammad xan Ali da Ali xan Muhammad da Alhasan xan Ali da Muhammad xan Hasan Mahadi (sebagai).

Ayi Karatu LFY

Peringkat dan Ulasan

Skor: 4.6/5 · Less than 100 suara

(*) diperlukan

Versi lama

Tarihin Annabi Muhammad (S.A.W) Manzon Allah (SAW) 1.0 APK untuk Windows (#1, 6.1 MB)