ApkDownload

Kundin Tarihi Part 1 - Aminu Daurawa Offline MP3 APK

Versi Terbaru 1.0 untuk Windows
Diupdate 02 October 2017

Informasi Aplikasi

Versi 1.0 (#1)

Diupdate 02 October 2017

Ukuran APK 44.7 MB

Perlu Android versi Android 4.0+ (Ice Cream Sandwich)

Ditawarkan Oleh uyaapps

Kategori Aplikasi Gaya Hidup Gratis

Aplikasi id com.andromo.dev646242.app674150

Catatan penulis Kundin Tarihi Bagian 1 - Aminu Daurawa Offline MP3

Gambar Screenshot

Klik pada gambar untuk melihat ukuran penuh

Deskripsi

Assalamualaikum Yan Uwa Maza da Mata,

Muna dauke da manhaja Wadda Ke dauke da Karatun Kundin Tarihi Tare da Malam Aminu Ibrahim Daurawa.

Wannan Aplikasi Kyauta ne dominku 'yanuwa Hausawa Musulmi.

Kuma baya bukatar internet Data ko WiFi ko

Sannan bebas neh, kuma akwai sauti mai inganchi

Aminu Daurawa kundin tarikhi

Mal. amin Ibrahim daurawa
Malam Aminu Daurawa secara offline kundin tarihi
Kundi IRIN na tarihi tara da Sheikh Daurawa Kano
Offline mp3 Aminu daurawa kundi
Mallam Amin Tarihi tanpa koneksi internet

Domin wadansu karatuttukan na HAUSA KAMAR Qur'an Tafsir oleh Sheikh Jaafar Mahmud Adam duba cikin Play Store.

Wannan App kashi biyu ne, akwai bagian 1 da kuma 2. Wannan bersinar na farkon. Kashi na biyu yana cikin Wannan toko.

Idan kana / kina da shawara permainan da Wannan App na Malam Aminu Ibrahim Daurawa WATO Kundin Tarishi yi amfani da email pengembang din ka / ki turo da sakonka / ki.

Wannan App baya bukatar Data ko wifi Connection, yana aiki ne Offline. Daga Kayi download sa untuk shi kenan sebuah yaushe zaka iya amfani dashi Domin sauraron karatun Kundin Tarihi.

Baka bukatar tura karatun cikin wayarka / ki. Yin hakan zai ci waje mai yawa memori daga din wayarka / ki. Amma idan kayi amfani da Wannan App untuk ukuran din zai Zama dan kadan Sannan kuma baka bukatar file dube-Duben. Gaba daya Kundin Tarishin yana cikin Wannan App shirye a.

Idan ka / kerabat ji dadin Wannan App, inason ku tayani da Addu'ar Samun shiriya da kuma yardar Allah subhanahu wata'alaa. Allah ya shiryemu gaba Daya ya kuma sanyamu cikin masu babban rabo da kuma kyakkyawan lada WATO Aljannah Ameen Ameen.

Allah ya saka ma Malam Aminu Ibrahim Daurawa da AlkhairinSa Ameen.

Nagode da ka / ki duba Wannan App nawa!

Ku huta lafiya.

Sai anjima !!

Peringkat dan Ulasan

Skor: 4.9/5 · Less than 100 suara

(*) diperlukan

Versi lama

Kundin Tarihi Part 1 - Aminu Daurawa Offline MP3 1.0 APK untuk Windows (#1, 44.7 MB)