Sheik Jafar Mahmud Adam Bayanin Aure Part 1 APK
Informasi Aplikasi
Versi 3 (#2)
Diupdate 10 December 2022
Ukuran APK 19.7 MB
Perlu Android versi Android 4.1+ (Jelly Bean)
Ditawarkan Oleh Abyadapps
Kategori Aplikasi Musik & Audio Gratis
Aplikasi id com.andromo.dev626263.app695187
Catatan penulis Saurari bayanin AURE Part 1 tare da Sheik Jafar Mahmud Adam Kano. Sheikh Jafar
Gambar Screenshot
Klik pada gambar untuk melihat ukuran penuh
Daftar isi
Deskripsi
Sheikh Ja'afar Mahmood Adam Bayanin Aure Bagian 1
* Tarihin Sheikh Jafar Mahmud Adam *
Haifi marigayi Sheikh Ja'afar Mahmoud Adam seorang garin Daura, seorang shekara ta 1962 (ko da yake wani lokacin yakan ce 1964).
Marigayi Sheikh Ja'afar ya fara karatunsa na allo a gidansu, wurin mijin yayarsa, Malam Haruna, wanda kuma dan uwansu ne na jini.
Daga nan kuma sai aka mayar da shi wajen wani Malam Umaru a wani gari wai shi Koza, kimanin kilomita 9 a arewa da Daura, wanda shi ma akwai dangantaka ta jini a tsakanin su, wanda kuma shi ne musabbabin zuwansa Kano. Bayan sun zo Kano ne tare da wannan malami nasa, shekara ta 1971 (ko 1972), sai suka zauna a makarantar Malam Abdullahi, wanda asalinsa mutumin jamhuriyar Nijar ne, amma yake zaune a unguwar Fagge a Kano.
Tun kafin zuwansu Kano, tuni marigayi Sheikh Jaafar ya riga ya fara haddar Alkur'ani mai girma, wanda ya kammala a shekara ta 1978.
Bayan da Malam ya kammala haddar Alkur'ani mai girma, kasancewarsa mai sha'awar
ilimi, sai ya shiga makarantu biyu a lokaci daya a shekara ta 1980. Ya shiga makarantar koyon Larabci ta mutanen kasar Misra a cibiyar yada al'adun kasar Misra, (Mesir
Pusat Kebudayaan), sannan kuma ya shiga makarantar manya da ba su yi boko ba ta Masallaci Kelas Malam Dewasa, tunda a lokacin shekarunsa sun wuce shekaru
na primer, amma duk da haka a wannan lokaci shi ne mafi kankanta a ajinsu. Haka ya rika yin wannan karatu guda biyu: Waccan makarantar ya je ta da daddare bay sallar isha'i, waccan kuma ta koyo harshen larabcin da yamma. Ya kammala wadannan makarantu a shekara ta 1983. Wannan kuma shi ya ba shi damar shiga makarantar
GATC Gwale a shekara ta 1984, kuma ya kammala a shekara ta 1988.
A shekara ta 1989, malam jafar ya sami gurbin karatu a jami'ar musulunci ta Madinah, sebuah inda ya karanta ilimin tafsiri da Ulumul Kur'an, wanda kuma ya kammala shekara ta 1993. Sannan kuma Sheikh Ja'afar ya sami damar kammala karatunsa na digiri na biyu (Masters) seorang Jami'ar Musulunci, Seorang Oundurman Sudan. Sannan kuma, kafin rasuwarsa, ya riga ya yi nisa wajen karatunsa na digiri na uku, wato digiri da digirgir (PhD), Jami'ar Usman Dan Fodiyo da mengambil Sokoto.
Daga cikin malam na na na limi, akwai:
- malam hari, kasar Mutumin kasar Masar, Sheikh Abdul-Aziz Ali al-Mustafa
- Malam Nuhu a unguwar Dandago, wanda malam ya karanci ilimi fikihun malikiyya da wadansu littattafai na hadisi a gurinsa
- Malam Muhammad Shehu, mutumin Lokoja, wanda Malam ya karanci nahawu da sarfu da balga da adab a wajensa.
-Sheikh Abubakar Jibrin limamin masallacin Juma'a na BUK
- Dr. Ahmad Muhammad Ibrahim shi ma na jami'ar Bayero ta Kano.
Daga cikin malaman mallam jafar na jami'a kuma akwai: Sheikh Abdurrafi'u da Dr. Khalid Assabt.
Daga cikin karatuttukan da malam ya karantar da su, sun hada da:
1. Karatun alkurani mai girma wato sheikh ja'afar mahmoud Pembacaan Al-Quran suci
2. tafseer lengkap dari Al-Quran suci mp3 syekh jafar Mahmud
3. Kitab tauhid
4. Umdatul Ahkaam
5. Arba'una Hadiith
6. Kashfusshubuhaat
7. Bulugul Maraam
8. Riyaadussalihiin
9. Siratun Nabawiy
10. Ahkaamul Janaa'iz
11. Siffatus Salaatun Nabi
Kafin rasuwarsa, malammu fara gagarumin aikin menggosok tafsirinsa a harshen Hausa a karkashin cibiyar (Sheikh Ja'afar Islamic Documentation Centre).
Marigayi Sheikh Ja'afar Mahmoud Adam ya rasu ranar juma'a 26 / Rabii'u Awwal / 1428 (13/04/2007) sakamakon harin da wadansu 'yan ta'edda suka kai masa, daidai lokacin da yake jagorantar sallar asuba a masallacin Juma'a na Dorayi. Ya rasu ya bar mata biyu, da 'yaya shida, yayin da alias haifa masa ta bakwai kwanaki 58 daidai bay aiwatar da wannan kisa na gilla a kansa. Dubun-dubatar mutane ne daga ko'ina cikin kasar nan suka halarci jana'izarsa, kuma an binne shi ne a makabartar Dorayi.
Allah ya jikansa ya gafarta masa, ya saka masa da gidan aljanna.
Akwai sauran manhajjoji na Islama irinsu: sheikh aminu daurawa, kabiru gombe, abubakar giro, dr mansur da sauransu
Peringkat dan Ulasan
Skor: 5.0/5 · Less than 100 suara
(*) diperlukan
Versi lama
Sheik Jafar Mahmud Adam Bayanin Aure Part 1 3 APK untuk Windows (#2, 19.7 MB)
Mirip dengan Sheik Jafar Mahmud Adam Bayanin Aure Part 1
Ja'afar Arbauna Hadith part 1 APK
Sheikh Ja'afar Mahmud - Azumi APK
Arbauna Hadisi na Jafar Part 2 APK
Tafseer Al Baqarah (1 - 286) APK
Sheikh Ja'afar Kitab Tauhid 2 APK
Ja'afar Mahmud FULL Tafseer APK
Lebih Banyak Oleh Pengembang Ini
Abdulhadi Kanakeri Complete Quran mp3 Offline APK
Full Audio Quran Offline Hazza al Balushi APK
Abdulmutallib Ibn Achoura Full Quran Without Net APK
Ayman Swed Full Audio Quran Offline APK
Raad Mohammad Al Kurdi Full Quran Audio Offline APK
Mishary Rashid Alafasy Holy Quran Full mp3 Offline APK
Abdur Rahman al ossi Quran mp3 Offline APK
Ruqyah al Shariah - al Hashimi APK
Paling banyak diunduh
فیلتر شکن جدید و قوی،فیلتر شکن قوی و پرسرعت رایگان APK