ApkDownload

Guzurin Mahajjata mp3 - Sheikh Ja'afar Mahmud Adam APK

Versi Terbaru 3 untuk Windows
Diupdate 10 October 2018

Informasi Aplikasi

Versi 3 (#6)

Diupdate 10 October 2018

Ukuran APK 20.9 MB

Perlu Android versi Android 4.1+ (Jelly Bean)

Ditawarkan Oleh Abyadapps

Kategori Aplikasi Musik & Audio Gratis

Aplikasi id com.andromo.dev626263.app652096

Catatan penulis Cikakken Bayanin Aikin Haji da Umarah Daga Bakin Marigayi Sheikh Jafar Mahmud

Gambar Screenshot

Klik pada gambar untuk melihat ukuran penuh

Deskripsi

Wannan manhajja sabuwa kuma ta farko seorang irinta domin kawowa 'yanuwa cikakken bayanin yadda ake aikin HAJJI da kuma UMARAH.

Mai bayanin bersinar mariya Sheikh Jaafar Mahmud Adam.

Sheik Jafar ya sakawa wannan lakca diambil GUZURIN MAHAJJATA. Cikakken bayani da zai zamto JAGORAN MAHAJJATA yayin aikin Hajji ko Umrah.

A cikin wannan manhajja zaku samu cikakken bayanin aikin hajji da umrah kamar haka:

- Daukan ihrami (wato kayan da mahajjaci ko mahajjaciya zai daura domin shiga aikin umrah ko hajji kai tsaye)

- Niyya wajen mikati. Ire iren Miqati. Ina ne miqatin 'yanuwa' yan Najeriya (Juhufa) yake a yanzu? Duba cikin manhajja domin samun cikakken bayani kan dukkan miqatin da manzon Allah (s.a.w) yayi bayani.

- Bayani kan ire-iren aikin hajji.

1. Ifradi
2. Qirani
3. Tamattu'i

Wanne yafi falala kuma wanne annabi (s.a.w) yayi a hajjinsa ta farko wacce kuma itace hajjin bankwana din? Saurari Sheikh Ja'afar Mahmud.

- Shiga masallacin Ka'abah da bayanin sallah raka'a biyu, shafan hajaril aswad, dawafi (tawaf), shafan rukunun yamani, da kuma sumbatar multazal wajto wajen da ke tsakanin hajaril aswad da kuma kofar shiga cikin dakin kaaba.

- Bayani kan Sa'i wato tafiya tsakanin duwatsun SAFA da MARWA. Akwai cikakken bayani cikin wannan manhajja. Allah ya sakawa syekh Jafar da alkhairi Allah kuma ya gafartawa malam jafar.

- Shan ruwan ZAM-ZAM. Shin me akeso mutum ya karanta koya roka yayin shan wannan ruwa na zamzam? Mene ne Fa'idar shan ruwan ZAM-ZAM? Akwai cikakken bayani aciki.

- Bayan kammala dawafi (Tawaf - zagayen dakin kaabah) da saey tsakanin safa da marwa sai saidaye wato amarah gashin kai. Idan mutum yayi wannan toh alhamdulillahi aikin umrah ya kammala. Sai mai aikin hajji ya jira cire Ihraminsa ya jira ranar takwas ga wata. Toh me mutum zaiyi a wannan tsakani? Saurari bayanin syekh jaafar cikin wannan manhajja.

- Ranar takwas ga wata mahajjata zasu fito daga masaukinsu domin aikin hajji suna masu yin niyyar labbaikallahumma hijjatan ko hajjan. Bayan niyya sai talbiyya sannan a tafi har Minna ko Mina. Saya zasuyi kaleng? Duba manhajja mendominasi cikakken bayani.

- Ranar Tara ga watan zhulhijja Itace ranar Arfa wato ranar hawan DUTSEN ARFA (Gunung Arafah). Sheikh Jafar yayi bayani cikakke ayi sauraro lafiya.

- Minna zuwa Muzdalifa zuwa Urana? Sannan zuwa Nanira dapat kusa da mashigar Arfa. Saurari bayani sheik Jafar kan me annabi (s.a.w) yayi a wadannan wajaje.

- Dawowa daga ARAFA zuwa muzdalifa. Kwanan muzdalifa shin me akeso mai aikin hajji yayi a wannan dare?

- Dawowa daga muzdalifa zuwa Minna. Munje ARFA ranar tara ga wata, mundawo muzdalifah da daddare mun kwana a muzdalifah gari ya waye mundawo Minna ranar goma ga wata. Tsakanin muzdalifa da Minna akwai wajen da alias halakar da ashabul fil, saya ya kamata alhaji yayi a wannan waje? Saurari bayani cikin manhajja.

- Minna akwai aiki hudu: jifa, yanka, aski, dawafi. Mukan fassara jifan da akeyi aikin hajji da jifan shaidan amma hakan ba cikin ayah ko hadisi yazo ba. Kawai dai jifane mutum zaije yayi a gurare guda uku yayin aikin hajji. Saurari syekh jafar domin cikakken bayani da hukuncin yadda ake jifan.

- Bayan Jifa, yanka da aski da dawaf ifada toh mutum zai iya kwance ihraminsa. Idan mutum yaje da iyalinsa toh babu laifi don ya kusancesu. Saurari malam Jafar cikin guzurin mahajjata kashi na biyu dake cikin wannan manhajja.

- Yanzu sai kwanakin Minna. Yau goma ga wata. Mahajjata zasu kwana gari ya waye sha daya kenan, sannan sha biyu sannan sha uku. Sha daya da sha biyu sune wajibi. Saya akeyi seorang kwanakin Minna? Saurari mallam jafar cikin manhajja.

- Bayan ranakun Minna sai dawowa Makkah kuma. Sannan sai dawafil wada wato dawafin bankwana.

Sannan malam jafar yayi bayanin ziyara zuwa madinah da kuma sauran hane-hane da hukunce hukuncen aikin hajji.

- Syaikh Tambayoyin Jafar kan aikin hajji da umrah.

Da fatan zakuji dadin wannan manhajja.

Sannan a yadata ga 'yanuwa musulmai. Jazakumullahu khair

Peringkat dan Ulasan

Skor: 4.0/5 · Less than 100 suara

(*) diperlukan

Versi lama

Guzurin Mahajjata mp3 - Sheikh Ja'afar Mahmud Adam 3 APK untuk Windows (#6, 20.9 MB)