ApkDownload

Tambayoyi 2-Shekh Jafar Offline APK

Versi Terbaru 1.3 untuk Windows
Diupdate 26 August 2020

Informasi Aplikasi

Versi 1.3 (#1002)

Diupdate 26 August 2020

Ukuran APK 36 MB

Perlu Android versi Android 4.1+ (Jelly Bean)

Ditawarkan Oleh ZaidHBB

Kategori Aplikasi Musik & Audio Gratis

Aplikasi id com.andromo.dev492494.app658441

Catatan penulis Saurari Wa'azin Marigayi Malam Jafar M Adam akan Tambayoyi da amsoshin su.

Gambar Screenshot

Klik pada gambar untuk melihat ukuran penuh

Apa yang baru

Apa yang baru di Tambayoyi 2-Shekh Jafar Offline 1.3

*Bug Fixed

Deskripsi

Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi,

Ingin aplikasi mai suna "Tambayoyi 2-Sheikh Jafar Offline" dan kunshe da wa'azin Marigayi Sheikh Jafar Mahmoud Adam wanda ake masa tambayoyi shi kuma yana bada amsoshin su. Aplikasi din OFFLINE ne, da zarar ka sauko dashi zaka ci moriyar sauraren wa'azin a ko da yaushe ba tare da ka kunna datar wayar ka ba.
Aplikasi din kashi biyu ne, wannan kashi na biyun ne, sai ku duba, cikin kundin apps, dan don sa sauko da kashi na farko.

Haka zalika aplikasi wannan na dauke da takaitaccen tarihin marigayi Malam Jafar, Allah yayi masa rahama.

Idan kunji dadin aplikasi wannan din kada ku mantaku turawa yan uwa da abokan arziki suma su amfana, sannan ku rubuta "review" tare da "rating" din application, hakan zai kara mana kwarin gwiwa tare da tabbatar mana cewa kuna jin dadin ayyukan mu .

Ku duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa ta hanyar rubuta ZaidHBB toko sai kuyi search, take zaku ga kundin.

Nagode, ayi saurare lafia, Allah ya bada ikon aiki da abinda za a / alias saurara.

Peringkat dan Ulasan

Skor: 4.9/5 · Less than 100 suara

(*) diperlukan

Versi lama

Tambayoyi 2-Shekh Jafar Offline 1.3 APK untuk Windows (#1002, 36 MB)