ApkDownload

Asalin Maulidi - Sheikh Jafar APK

Versi Terbaru 2.0 untuk Windows
Diupdate 27 June 2024

Informasi Aplikasi

Versi 2.0 (#2001)

Diupdate 27 June 2024

Ukuran APK 40.7 MB

Perlu Android versi Android 4.4+ (KitKat)

Ditawarkan Oleh ZaidHBB

Kategori Aplikasi Musik & Audio Gratis

Aplikasi id com.andromo.dev492494.app658425

Catatan penulis Saurari Wa'azin Marigayi Malam Jafar Mamoud Adam akan Asalin Maulidi da sauransu

Gambar Screenshot

Klik pada gambar untuk melihat ukuran penuh

Apa yang baru

Apa yang baru di Asalin Maulidi - Sheikh Jafar 2.0

*New User Interface
*Performance Improvement
*Sleep Timer Added

Deskripsi

Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi,

Aplikasi Wannan mai suna Asalin Maulidi-Sheikh Jafar na kunshe da wa'azin Marigayi Sheikh Jafar Mahmoud Adam wanda ke magana akan Asalin Maulidi, Aikin Hajji da kuma Alkurani Littafin shiriya da ma wasu.
Ku sauko da ingin aplikasi din don sauraron wannan wa'azin. Bonus akwai trek (wa'azi) guda biyu wanda ke bukatar koneksi data bermain kafin suyi.

Haka zalika aplikasi wannan na dauke da takaitaccen tarihin marigayi Malam Jafar, Allah yayi masa rahama.

Idan kunji dadin aplikasi wannan din kada ku manta ku rubuta "review" sannana kuyi "rating" di aplikasi din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa wajen ganin kuna jin dadin ayin ayyukan mu mu.

Ku Duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB toko sai kuyi pencarian don ganin kundin.

Nagode

Peringkat dan Ulasan

Skor: 4.5/5 · Less than 100 suara

(*) diperlukan

Versi lama

Asalin Maulidi - Sheikh Jafar 2.0 APK untuk Windows (#2001, 40.7 MB)