ApkDownload

Sheikh Jafar Tafsir Al Ma'idah Complete OFFLINE APK

Versi Terbaru 3 untuk Windows
Diupdate 04 December 2022

Informasi Aplikasi

Versi 3 (#6)

Diupdate 04 December 2022

Ukuran APK 93.6 MB

Perlu Android versi Android 4.1+ (Jelly Bean)

Ditawarkan Oleh KareemTKB

Kategori Aplikasi Musik & Audio Gratis

Aplikasi id com.andromo.dev391844.app584812

Catatan penulis Kammalallen karatun tafsirin suratul Ma'idah Sheikh Jafar. Surah Al Maidah

Gambar Screenshot

Klik pada gambar untuk melihat ukuran penuh

Deskripsi

Assalamu alaikum wa rahmatullahi wa barakaatuh,

Wannan manhajja ce Domin Kawo muku karatun suratul Ma'idah tara da Sheikh Ja'afar Mahmoud Adam rahimahullah.

Karatun na aiki ba tare da koneksi internet ba. Suratul Ma'idah tun daga farko har karshen surah.

Gratis Hausa Islam Apps Sheikh Jafar Mahmud Adam Surah Al Maidah Tafsir lengkap.

Sebuah kokarin Kawo muku Sheikh Jafar Mahmud Adam lengkap tafsir da mukeyi yanzu haka Saura karatun Tafsir na suratul A'raf kadai ya mengamuk mu gama shigo da tafsirin alkur'ani mai Girma cikin Wannan gida. Kuma Dukkan manhajjojin da Muka Kawo na aiki ne ba tara da bukatar koneksi internet ba.


Da Fatan zakuji dadin Wannan manhajja kuma ku taimaka wajen yadata zuwa ga sauran yanuwa musulmi sawa'un ta whatsapp, Facebook, twitter da Dukkan zaurukan sada zumunta.

Allah ya mafanar damu Daku baki Daya. Da Fatan zakuji dadin Wannan manhajja ta karatun suratul Ma'idah mp3 Sheik Jafar.

Dalam shaa Allahu bayan mun kammala shigo da tafsirin alkur'ani tun daga bakarah har nasi cikin Wannan gida, untuk zamuyi kokarin Kawo muku manhajja Guda Daya wacce Zata kunshi Dukkan tafsirin alkur'ani maigirma acikinta. Sai dai Zata bukaci Domin internet Tayi aiki.

Domin Samun Hausa Islam aplikasi duba KareemTKB aplikasi dake cikin wanan gida.

Allah ya jikan Malam Jafar ya gafarta masa yasa ya huta aameen.

Idan Tamu Tazo Allah yasa mu cika da Imani muna masu shiga AlJannah Firdausi bi rahmatillahi Aameen.

Wassalamu alaikum wa Rahmatullah.

Peringkat dan Ulasan

Skor: 4.9/5 · Less than 100 suara

(*) diperlukan

Versi lama

Sheikh Jafar Tafsir Al Ma'idah Complete OFFLINE 3 APK untuk Windows (#6, 93.6 MB)