ApkDownload

Tafsir Aal Imran (v102 - end) OFFLINE APK

Versi Terbaru 3 untuk Windows
Diupdate 05 December 2022

Informasi Aplikasi

Versi 3 (#6)

Diupdate 05 December 2022

Ukuran APK 56.5 MB

Perlu Android versi Android 4.1+ (Jelly Bean)

Ditawarkan Oleh KareemTKB

Kategori Aplikasi Musik & Audio Gratis

Aplikasi id com.andromo.dev391844.app583579

Catatan penulis Karashen karatun tafsirin Syekh Jafar suratu Aal Imran ayat 102 - karshen surah.

Gambar Screenshot

Klik pada gambar untuk melihat ukuran penuh

Deskripsi

Assalamu alaikum wa rahmatullahi wa barakatuhu,

Ga karashen karatun tafsirin suratu Al Imran na Syekh Jafar Mahmud. Tafsir Sheik Jafar Mahmud Adam Surah Al Imran ayat ta 102 zuwa ta 200 karshen surah. Sheikh Ja'afar Holy Quran Tafsir Al Imran ayat 102 pada ayat 200.

Wannan manhajja na aiki ba tara da data yang ba kunna. Akwai aplikasi mai dauke da tafsir daga ayat ta Daya zuwa ayat ta Dari da Daya. Duba Tafsir Aal Imran (v01 - 101) cikin Wannan gida Domin samunsa.

Kada berbagi Amanta aplikasi Wannan da sauran yanuwa ta whatsapp, Facebook, Twitter da sauran kafafen sadarwa. Domin fito da Wannan aplikasi fili cikin Wannan gida bashi tauraro biyar ka / ki rubuta tsokaci WATO mengulas Kamsa a.

Allah ya jikan Malam Ja'afar ya kuma gafarta masa zunubansa ya Shigar dashi alJannar Firdausi Aameen. Malam Sa'id Harun wanda ya jawa Malam baki shima Allah ya saka masa da alkhairi, Allah ya kara albarkah rayuwarsa sebuah ya kuma sanyashi alJannah Firdausi shima. Mu da ku gaba Daya Allah yasa mu cika da imani mu shiga alJannah Firdausi tara da manzon Allah sallallahu alaihi wasallam aameen.

Ga masu bukatar manhajja Domin sauraron karatun Malam Sa'id Harun sai ku duba aplikasi mai suna Malam Sa'id Harun Al-Qur'an MP3 Domin Samun karatun.

Allah ya amfanar damu da melimpah da Zamu saurara Ameen.

Haza wasalam. Jazakumullahu khair

Peringkat dan Ulasan

Skor: 5.0/5 · Less than 100 suara

(*) diperlukan

Versi lama

Tafsir Aal Imran (v102 - end) OFFLINE 3 APK untuk Windows (#6, 56.5 MB)