Ahmad Sulaiman Quran - ONLINE APK
Informasi Aplikasi
Versi 3.2 (#1010)
Diupdate 07 March 2024
Ukuran APK 25.5 MB
Perlu Android versi Android 4.4+ (KitKat)
Ditawarkan Oleh KareemTKB
Kategori Aplikasi Musik & Audio Gratis
Aplikasi id com.andromo.dev391844.app576733
Catatan penulis Syekh Ahmad Sulaiman Quran mp3. Ahmed Sulaiman Dua bekerja online
Gambar Screenshot
Klik pada gambar untuk melihat ukuran penuh
Daftar isi
Deskripsi
Ahmad Sulaiman Qira'a mp3 bekerja dengan KONEKSI INTERNET!
Akwai bukatar a kunna data wato a zama online domin manhajja ta kawo muku wannan sauti mai kyau mai dadin sauraro. Domin samun ahmad sulaiman quran offline lengkap sai a duba sauran manhajjoji na KareemTKB. Syekh Ahmad Sulaiman Alkanawy qiraa mp3
Tarihin Alaramma ahmad sulaiman kano: Ya kasance yana daga cikin malamai Wanda sukayi suna a fanin karatun kurani mai girma,Sheikh Ahmad Ibrahim ya samu daukaka saboda irin daddadar muryar da Allah (S.W.A) yayi masa, jin karatun sa ba tsaya ga iya kasar sa Nigeria ba, ana jin karatun sa a kusan duk wata kasa ta musulmi cikin duniya.
Ya samu lambobi na yabo a gida da kuma wajen Nigeria a sa kamakon irin yanda karatun sa ya kasance ana jin sa a kasashe dabban dabban.
Dan asalin kuma haifafen jihar kano, ya tashi kuma yayi karatun sa a kano baki daya.
Hakika wanna ba karamin alfahari bane ga yan kano dama kuma Nigeria baki daya a sakamakon yanda karatun sa ya samu karbuwa a fadin duniya.
Muna aduar Allah ya taimaki malam ya kareshi ya kuma kara masa ilimi.
Idan kuna da cikakken tarihin ahmad sulaiman kano toh aiko manashi ta email dinmu nasir.abdulkarim1@gmail.com zamu kokari mu sakashi a wannan sashe domin sauran 'yanuwa musulmai su sameshi domin karantawa. Mungode.
Akwai wadansu Hausa Aplikasi Islami kamar haka: Syekh Jafar siffatus salatin nabiyyi, arbaun hadits, kitab tauhid, bulugul maram, riyadus salihin, umdatul ahkam, muktasar siratur rasul, ahkamul jana'iz, kashfush shubuhat, Hudubah Volume da sauran lakcoci. Ahmed Suleiman Full Quran mp3 VERSI ONLINE
Idan kunji dadin wanna manhajja ta karatun alaranma ahmad sulaiman kada ku manta kuyi sharing dinta ta whatsapp groups, facebook da dai sauran kafafen sadarwa.
Idan kukayi mengunduh na wannan manhajja mai albarkah, toh zaku amfana da abubuwa kamar haka:
- Syekh Ahmed Sulaiman Al-Quran Lengkap
- ahmed sulaiman kano (pembaca Al-Qur'an dari Negara Bagian Kano Nigeria)
- wannan quran ahmed sulaiman kyauta ne akoda yaushe zaku iya budawa ku saurari karatun.
Bayan ita wannan manhajja akwai sauran manhajjoji irinsu: ahmed suleiman full quran, sannan muna da wata manhajjar akan ahmed suleiman quran offline, kuma cikin wannan app din zaku samu adduar wanna malami acan kasa, mun saka mata suna ahmed suleiman dua (Permohonan Penyelesaian Quran) . Alquran Ahmad Sulaiman Kano mp3
Aplikasi Idan an kunna wannan akaji wani sauti bayayi ko kuma an samu wata matsala ta daban, sai a aiko mana sakon gaggawa a adireshinmu na email wato nasir.abdulkarim1@gmail.com Ahmed Sulaiman Qiraa mp3 offline Yanzu haka mun kawo muku wannan update ne sakamakon wani danuwa daya aiko mana da sako cewar manhajjar ya kunna data wato dia online amma batayin aiki. Ahmad Sulaiman quran offline lengkap mp3
Ahmad Ibrahim Sulaiman Quran yana bukatar internet kafin ya fara aiki,download ka saurara a duk lokacin da kake bukata.
Ku Huta Lafiya.
Peringkat dan Ulasan
Skor: 4.7/5 · 1K+ suara
(*) diperlukan
Versi lama
Ahmad Sulaiman Quran - ONLINE 3.2 APK untuk Windows (#1010, 25.5 MB)
Mirip dengan Ahmad Sulaiman Quran - ONLINE
Lebih Banyak Oleh Pengembang Ini
Fahad Al Kandari Quran MP3 APK
Surah Al Haqqah MP3 OFFLINE APK
Tafsirin Izufi Biyar OFFLINE APK
Full Story of Prophet Musa a.s APK
Ja'afar Arbauna Hadith part 1 APK
Paling banyak diunduh
فیلتر شکن جدید و قوی،فیلتر شکن قوی و پرسرعت رایگان APK