ApkDownload

Tafsirin Suratul Kahfi MP3 OFFLINE APK

Versi Terbaru 3 untuk Windows
Diupdate 02 October 2018

Informasi Aplikasi

Versi 3 (#7)

Diupdate 02 October 2018

Ukuran APK 37.5 MB

Perlu Android versi Android 4.1+ (Jelly Bean)

Ditawarkan Oleh KareemTKB

Kategori Aplikasi Musik & Audio Gratis

Aplikasi id com.andromo.dev391844.app458292

Catatan penulis Wannan Tafsirin Suratul Kahfi ne na Sheik Jafar. Allah ya Jikan Malam jafar amin

Gambar Screenshot

Klik pada gambar untuk melihat ukuran penuh

Deskripsi

Wannan Aplikasi ne domin kawo muku karatun Tafsirin Al Kurani mai girma Tare da Sheik Jafar Mahmud Adam.

SAUTI MAI KYAU CIKAKKEN TAFSIRI

Tafsirin suratul Kahfi ne wannan. Domin samun wadansu syekh ja'afar tafseer din, rubuta kareemtkb cikin play store dinka / ki.

Muhimman kissoshi kamar:

Labarin ko Tarihin Ashabul Kahfi

Tarihin Zulkarnain

Labari na Annabi Musa da Annabin Allah Kidr

Milestone: Ashabul Kahfi su bakwai ne na Takwas dinsu bersinar Karensu.
                Sunyi Shekaru dari uku da tara (309) cikin wannan kogon da suka shiga.
Saurari cikakken bayanin daga bakin babbab malam sunnah syekh Jafar mahmud Adam Rahimahullah.

Mun gode kwarai da gaske. Kuma idan kana ko kina da bukatar tuntubar pengembang din wannan Aplikasi yi amfani da email pengembang dake kasa. Zan yi matukar farin ciki idan naji daga gareku ya 'yanuwana Musulmai kuma Hausawa!

Allah ya gafartama malam jafar ya kuma Rahamsheshi ameen summa ameen.

Sai anjima daga naku kuma danuwanku sebuah koda yaushe kareemtkb.

Peringkat dan Ulasan

Skor: 4.5/5 · Less than 100 suara

(*) diperlukan

Versi lama

Tafsirin Suratul Kahfi MP3 OFFLINE 3 APK untuk Windows (#7, 37.5 MB)