ApkDownload

Kundin Tarihi Part 1 of 2 APK

Versi Terbaru 1.5 untuk Windows
Diupdate 24 December 2024

Informasi Aplikasi

Versi 1.5 (#1008)

Diupdate 24 December 2024

Ukuran APK 58.6 MB

Perlu Android versi Android 4.4+ (KitKat)

Ditawarkan Oleh KareemTKB

Kategori Aplikasi Musik & Audio Gratis

Aplikasi id com.andromo.dev391844.app444084

Catatan penulis Kundin Tarihi Bagian 1 Tare da Malam Aminu Ibrahim Daurawa.

Gambar Screenshot

Klik pada gambar untuk melihat ukuran penuh

Deskripsi

Saurari Karatun Kundin Tarihi Tare da Malam Aminu Ibrahim Daurawa.

Wannan Aplikasi Kyauta ne dominku 'yanuwa Hausawa Musulmi.

Domin wadansu karatuttukan na HAUSA KAMAR Qur'an Tafsir oleh Syaikh Mahmud Jaafar Adam duba cikin Putar toko.

Wannan App biyu kashi ne, akwai bagian 1 da kuma 2. Wannan bersinar na farkon. Kashi na biyu yana cikin Wannan toko.

Idan kana / kina da shawara permainan da Wannan App na Malam Aminu Ibrahim Daurawa WATO Kundin Tarishi email yi amfani da pengembang din ka / ki turo da sakonka / ki.

Wannan App Data baya bukatar ko wifi Connection, yana aiki ne Offline. Daga Kayi download sa untuk shi kenan sebuah yaushe zaka iya amfani dashi Domin sauraron karatun Kundin Tarihi.

Baka bukatar tura karatun cikin wayarka / ki. Yin hakan zai ci waje mai yawa memori daga din wayarka / ki. Amma Idan Kayi amfani da Wannan App ukuran din zai Zama Dan kadan Sannan kuma baka bukatar file dube-Duben. Gaba Daya Kundin Tarishin yana cikin Wannan App shirye a.

Idan ka / kerabat ji dadin Wannan App, inason ku tayani da Addu'ar Samun shiriya da kuma yardar Allah Subhanahu wata'alaa. Allah ya shiryemu gaba Daya ya kuma sanyamu cikin masu babban rabo da kuma kyakkyawan lada WATO Aljannah Ameen Ameen.

Allah ya saka ma Malam Aminu Ibrahim Daurawa da AlkhairinSa Ameen.

Nagode da ka / ki duba Wannan App nawa!

Ku huta lafiya.

Sai anjima !!

Peringkat dan Ulasan

Skor: 5.0/5 · 6+ suara

(*) diperlukan

Versi lama

Kundin Tarihi Part 1 of 2 1.5 APK untuk Windows (#1008, 58.6 MB)