ApkDownload

Hausa TV Arewa APK

Versi Terbaru 9.8 untuk Windows
Diupdate 05 January 2024

Informasi Aplikasi

Versi 9.8 (#4)

Diupdate 05 January 2024

Ukuran APK 14.2 MB

Perlu Android versi Android 4.4+ (KitKat)

Ditawarkan Oleh Arewanishadi

Kategori Aplikasi Hiburan Gratis

Aplikasi id arewa.hausatv

Catatan penulis Aplikasi din kallon fina finan hausa da wakokin Hausa wajan kallo da saukewa

Gambar Screenshot

Klik pada gambar untuk melihat ukuran penuh

Apa yang baru

Apa yang baru di Hausa TV Arewa 9.8

Kayi installing na wannan application din domin kallon Fina finan Hausa da wakoki

Deskripsi

zaka iya amfani da wannan aplikasi din na HAUSA TV AREWA, domin samun Fina Finan hausa sababbi da tsofaffi wanda bazaka samu akan youtube ba, dama wadanda suke akan youtube din da wakokin hausa da musha dariya da labarai masu kayatarwa acikin sauki, aplikasi wann ya tattara muku komai a guri daya zaka iya gani akai sannan zaka iya unduh din abubuwan da suke kai a wayarka,
abubuwan da suke cikin wannan aplikasi sune karamar haka:
Film 1-hausa
2-fassarar algaita dub studio
Film 3-hausa
Komedi 4-hausa
5-wakokin hausa hiphop
Lagu 6-hausa
7-wakokin hausa video da audio
8-musha dariya
9-fassarar sultan hausa India
10-fassarar Arewa24
11-tarkon kauna
12-agen ragaf fassarar hausa
13-sapne suhane
14-dadin kowa sabon salo
15-kwana casa'in Arewa24
16-adam a zango
17-fina finan hausa
18-koyarwa da hausa
19-labaran duniya
20-hotunan hausawa
21-sanarwa
22-tattaunawa
Usamancy 23
24-nishadantarwa da yaren hausa
25-fadakarwa
26-northflix
27-India hausa

da sauran su,
duk wani abu daya danganci harshen hausa na nishadantarwa zaka sameshi a cikin wannan aplikasi din cikin sauki da sauri, musaman fina finan hausa wanda bazaka samesu akan youtube ba, zaka iya samun su ne acikin wannan aplikasi na HAUSA TV AREWA kadai,
ga wanda kuma bashi da wayar hannu ta android, zai iya shiga website din mu na
https://www.arewahausatv.com
mendominasi kallon duk wani abu da mukasa acikin wannan aplikasi na Hausa TV arewa

Peringkat dan Ulasan

Skor: 4.2/5 · Less than 100 suara

(*) diperlukan

Versi lama

Hausa TV Arewa 9.8 APK untuk Windows (#4, 14.2 MB)