Legit.ng: Labaran Najeriya APK
Informations
Version 2.0.0 (#28)
Mise à jour 05 December 2022
Taille APK 270 KB
Nécessite Android Android 4.4+ (KitKat)
Proposée par Gen.tech
Catégorie App de Actualités et magazines Gratuits
App id com.naij.hausa
Notes d'auteur 🇳🇬 Legit.ng (NAIJ) - sabuwar labaran duniya da Najeriya a Legit HAUSA App 🇳🇬
Captures d'écran
Cliquez sur l'image pour la voir en taille réelle
Tableau des matières
Dernières mises à jour
Nouveautés sur Legit.ng: Labaran Najeriya 2.0.0
⭐ Za ku iya saukar da shi cikin 9MB kacal kuma ku samu labarai da duminsu, na kasuwanci da tattalin arziki, wasannin kwallo, labaran duniya, ra'ayi riga, siyasa, da sauransu.
⭐ Mun kara gudun bude labarai a manhajar ba tare da bata lokaci ba.
Description
Da manhajar Legit.ng News App, za ku iya cigaba da abubuwa kamar haka:
⭐️Labaran cikin gida da dumi-duminsu : Tabbatar labarai masu dumi-dumi na Najeriya ba su wuce ku ba yau. Legit ne wurin da za ku samu sabbin bayanai kan siyasa, batutuwa da ake tattaunawa kullum, labaran wasanni, tattalin arziki da kasuwanci, zafafan labaran jarumai, da saura. Zabi rukunin irin labaran da ka ke donc un manhajar Legit.ng.
⭐️Kanun labarai a kullum : Kuna son sanin abin da ke faruwa a sassan duniya ? Samu kanun labarai na kullum a Legit, manhajar labarai na duniya tare da labarai da dumi-duminsu tare da cikakkun labarai kan muhimman abubuwa a duniya.
⭐️Labaran Kasuwanci da Tattalin Arziki : Samu bayanai masu amfani kan tattalin arziki da kasuwanci nan take duk lokacin da kuke bukata a ko ina. Samu labarai kan kasuwanci, kudi, tattalin arziki, masana'antu, kasuwan hannun jari, kasuwan sufurin jiragen ruwa, da kudi a manhajar Legit.ng.
⭐️Siyasa : Ku cigaba da samun sabbin labarai kan tsare-tsare da siyasa, ciki har da fashin baki a kan wayarku. Samu fashin baki kan harkokin zabe, Majalisar Tarayya, Fadar Shugaban Kasa, manyan jam'iyyun siyasa, zabukan jin ra'ayi na siyasa, zabe da kungiyoyin jihohi.
⭐️Labaran nishadi da rayuwa : Karanta sabbin labarai kan hirar jarumai, labarai masu zurfi kan jarumai, da dukkan labaran masana'antar fim da masu nishadantarwa a manhajar labarai na Legit.ng. Kada ku tsaya ga kanun labarai ku samu cikakken bayani kan mutanen da kuke kauna ta hanyar samun bayanai masu zafi kan sabbin fina-finai, wakoki, Nollywood, tsegumi, salo, jarumai da sauransu.
⭐️Labarai da suka shafi al'umma : Samu ainihin labarai, ciki har da labarai da zafi-zafinsu da cikakken bayani kan mutane. Muryar kawo sauyi, mutane masu ban al'ajabi, labaran soyayya na ainihi, sauye-sauyen rayuwa, mutane da suka kawo canji a duniya da wasu da dama.
Abubuwa d'amfanin de ke tattare de manhajar labarai na Legit :
◉Labarai kai tsaye daga sassan duniya, don sanin abubuwan da ke wakana.
◉Rukuni masu sauki don zaben irin labarin da kuka fi so.
◉Shafi mai saukin amfani domin karanta labarai cikin nishadi.
◉Hotuna da bidiyo domin inganta karanta labarai.
◉ Aika labarai ga abokanku a soshiyal midiya kai tsaye daga manhajar.
◉Kallon bidiyo, hotuna da karanta labarai sumul ba tare da jinkiri ba.
Sauke manhajar yanzu don samun dukkan sabbin labarai da ke tashe ta manhajar Legit. Siyasan Najeriya da nishadi, labaran Nollywood, wasanni, labaran cikin gida daga cibiyar kasuwancin Najeriya, Legas, dukkan jihohi, da birnin tarayya Abuja.
Tuntube Mu
Muna maraba de sharhi de shawarwarinku don inganta manhajar Legit.ng.
◉Tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng
◉Shafin Intanet na Legit Hausa: https://hausa.legit.ng/
◉Facebook haoussa légitime : https://web.facebook.com/legitnghausa
◉Instagram haoussa légitime : https://instagram.com/hausalegitng
◉Legit Hausa YouTube : https://www.youtube.com/@LegitTVHausa
◉Twitter haoussa légitime : https://twitter.com/legitnghausa
◉Legit Hausa TikTok : https://www.tiktok.com/@legitnghausa
Legit.ng - Jagabaaa !
🇳🇬CIKE DA ALFAHARI AKA YI DON NAJERIYA🇳🇬
Notes et avis
Note: 5.0 sur 5 · Less than 100 votes
(*) est nécessaire
Versions précédentes
Legit.ng: Labaran Najeriya 2.0.0 APK pour Windows (#28, 270 KB)
Vous aimerez peut-être aussi
Du même développeur
Новости Казахстана от NUR.KZ APK
Legit.ng: Latest Nigeria News APK
Ghana News: YEN Trending & Hot APK
South Africa News BRIEFLY: Lat APK
Day.az - Portail Azerbaïdjanais APK
Beautyhub: Conseils De Beauté APK
Swipe2Cook: Recettes Faciles APK
Applications les plus téléchargées
TCHALAM: Loto, Tchala, Stats APK
FIXED VIP HT/FT, FT and HT CORRECT SCORES APK