ApkDownload

Algaita Dubstudio Extra APK

Dernière version 1.1 pour Windows
Mise à jour 26 October 2020

Informations

Version 1.1 (#11)

Mise à jour 26 October 2020

Taille APK 14.9 MB

Nécessite Android Android 4.1+ (Jelly Bean)

Proposée par AMEG

Catégorie App de Divertissement Gratuits

App id com.goodbarber.algaitads

Notes d'auteur Kundin nishadi kyauta

Captures d'écran

Cliquez sur l'image pour la voir en taille réelle

Dernières mises à jour

Nouveautés sur Algaita Dubstudio Extra 1.1

- A wannan manhaja za a iya hira da dukkan wadanda suka sauke ta sannan sukayi rijista acikinta
- Za a iya tura sako ga masu gudanar da manhajar dauke da korafi, shawara ko kuma tambaya da ta shafi manhajar ko abubuwan dake cikinta
- Mai amfani da wannan manhaja zai iya sharhi (comment) akan kowani abu dake acikin wannan manhaja

Description

Wannan manhaja ce mai dauke da nau'o'in nishadi daban daban daga mafi shaharan kamfanin fassara fina izuwa harshen haoussa, wato Algaita Dub Studio. Acikinta akwai sassa daban daban kamar sashen fassararrun fina finai, wakoki, labaran sauraro na barkwanci, soyayya, da karfafa gwiwa. Sannan wannan manhaja tana dauke da sashe na hira (chat) da dukkan sauran jama'ar da suka sauke manhajar kuma sukayi rijista une cikinta.

Notes et avis

Note: 5.0 sur 5 · Less than 100 votes

(*) est nécessaire

Versions précédentes

Algaita Dubstudio Extra 1.1 APK pour Windows (#11, 14.9 MB)