ApkDownload

Hausa Televisions APK

Dernière version 10.2.0 pour Windows
Mise à jour 03 November 2024

Informations

Version 10.2.0 (#1004)

Mise à jour 03 November 2024

Taille APK 21.7 MB

Nécessite Android Android 4.4+ (KitKat)

Proposée par Abrahamjr

Catégorie App de Lecteurs et éditeurs vidéo Gratuits

App id com.andromo.dev701988.app830637

Notes d'auteur Télévisions Gidajen en ligne Na Haoussa A Saukake Kuma A Kyauta

Captures d'écran

Cliquez sur l'image pour la voir en taille réelle

Dernières mises à jour

Nouveautés sur Hausa Televisions 10.2.0

no admob ads on watch pages

Description

Ku sauke manhajar gidan tv hausa wanda zaka / ki samu damar shirye shiryen gidajen tv hausa wanda sunanan en ligne. Da wannaan application zaku samu damar kallon fina finan hausa, wakokin hausa, hausa comédie, shirin dadin kowa sabon salo na arewa24, da sauran shirye shirye masu matukar amfani wajen fadakarwa, nishadantarwa, tare da ilimantarwa.

Daga cikin tashoshi da wannaan application ya kunsa sun hada da ;
1. Télévision Awa24
2. 1Arewa TV
3. Sarauniya TV
4. Télévision Arewa24
5. Arewarmu TV
6. Télévision Hausa Arewa
7. Divertissement télévisé des frères
8. Télévision Hausatop
9. Tsakar Gida
10. Hali DubuTV
da sauransu.

Ku kasance da wannaan application domin amfanuwa dashi ku samu nishadi, ilimi, tare da amfanuwa da bangarori irin na Addinin musulunci.

CLAUSE DE NON-RESPONSABILITÉ..
Application Wannan anyishi kyauta ne ga kowa abinda ake bukata kawai shine ya kasance kana da data na parcourant un wayarka wadda zakayi amfani da ita wajen shiga chaînes Youtube na wadannan gidajen tv domin ganin shirye shiryen su a saukake.

Pour toute question, observation, réclamation vous pouvez nous contacter directement, nous vous recontacterons dans les plus brefs délais.
Merci.

Notes et avis

Note: 5.0 sur 5 · Less than 100 votes

(*) est nécessaire

Versions précédentes

Hausa Televisions 10.2.0 APK pour Windows (#1004, 21.7 MB)