Sheikh Jafar Mahmoud Juz Amma Quran Offline APK
Informations
Version 2.2 (#1004)
Mise à jour 13 May 2020
Taille APK 32.3 MB
Nécessite Android Android 4.1+ (Jelly Bean)
Proposée par engrgwarzo
Catégorie App de Style de vie Gratuits
App id com.andromo.dev653901.app643370
Notes d'auteur données Karatun sheikh jafar mahmud juz Ammah wanda baya bukatar Internet ko.
Captures d'écran
Cliquez sur l'image pour la voir en taille réelle
Tableau des matières
Description
Tarihin Cheikh Jafar MahmudAdam ***
Un Haifi marigayi Sheikh Ja'afar Mahmoud Adam un garin Daura, un Shekara ta 1962 (ko da yake wani lokacin Yakan CE 1964) .Marigayi Sheikh Ja'afar ya fara karatunsa na allo un gidansu, un mijin de wurin yayarsa, Malam Haruna, wanda Kuma dan uwansu na NE Jini. Daga nan kuma sai aka mayar da shi wajen wani Malam Umaru un wani gari wai shi Koza, kimanin kilomita 9 a da Arewa
Daura, wanda shi ma akwai dangantaka ta Jini une tsakanin su, wanda kuma shi ne musabbabin zuwansa Kano. soleil Bayan zo Kano ne tare da Wannan Malami nasa, un Shekara ta 1971 (1972 ko), sai Suka zauna une makarantar Malam Abdullahi, wanda asalinsa mutumin jamhuriyar Nijar ne, amma yake ZÄUNE un unguwar Fagge une Kano. Tun kafin zuwansu Kano, tuni marigayi Sheikh Ja'afar ya riga ya fara haddar Alkur'ani mai Girma, Wanda ya Kammala un Shekara ta 1978.Bayan da Malam ya kamala haddar Alkur'ani mai girma, kasancewarsa mai sha'awar ilimi, sai ya shiga makarantu Biyu un lokaci Daya un Shekara ta 1980. Ya shiga makarantar koyon Larabci ta mutanen
kasar Misra un cibiyar yada al'adun kasar Misra, (EgyptianCultural Centre), Sannan kuma ya shiga makarantar manya da ba ba su yi boko ta Masallaci adulte Cours du soir, Tunda un lokacin
soleil shekarunsa wuce Shekaru na primaire, amma duk da haka un Wannan lokaci shi ne mafi kankanta un ajinsu. Haka ya rika yin Wannan Karatu guda Biyu: Waccan makarantar ya je ta da
daddare bayan sallar isha'i, waccan kuma ta koyo harshen larabcin da yamma. Ya Kamala wadannan makarantu un Shekara ta 1983.Wannan kuma shi ya ba shi Damar shiga makarantar GATC Gwale a Shekara ta 1984, kuma ya Kammala a Shekara ta 1988. A ta Shekara 1989, ya MALAM Samis Gurbin Karatu un jami'ar musulunci ta Madinah , un inda ya karanta Ilimin Tafsiri da Ulumul Kur'an, wanda kuma ya Kammala un Shekara ta 1993. Sannan kuma Sheikh Ja'afar ya Sami dammar Kammala karatunsa na na digiri Biyu (master) un Jami'ar Kasa-da-Kasa Ta Afrika da prendre Khartoum, au Soudan. Sannan Kuma, Kafin rasuwarsa, ya riga ya yi nisa wajen karatunsa na na digiri Uku, wato digiri da digirgir (PhD), une Jami'ar Usman Dan Fodiyo da prendre Sokoto. Daga cikin malamansa na ilimi, akwai malaminsa na Farko, mutumin kasar Masar, le cheikh Abdul-Aziz al-Ali
Mustafa, da kuma Malam Nuhu un unguwar Dandago, wanda ya malam karanci ilimi fikihun Malikiyya da wadansulittattafai na Hadisi un gurinsa, da kuma Malam Muhammad Shehu, mutumin Lokoja, wanda Malam ya karanci nahawu da da Sarfu Balaga da adab un wajensa. Akwai kuma Cheikh Abubakar Jibrin limamin masallacin Jumaa na Buk, akwai kuma Dr. Ahmad Muhammad Ibrahim shi ma na jami'ar Bayero ta Kano. Daga cikin malamansa na jami'a Kuma, akwai Sheikh Abdurrafi'u da Dr. Khalid Assabt. Daga cikin karatuttukan da da malam ya karantar su, le soleil hada da tafsirin Alkur'ani mai girma, Kitabuttauhiid, Umdatul Ahkam, Arba'una Hadiith, Kashfusshubuhaat, Bulugul Maram, Riyaadussalihiin, Siiratun Nabawiy, Ahkaamul Janaa'iz, Siffatus Salaatun Nabiiy. Malam ya Rasu Jumaa Ranar 26 / Rabii'u Awwal / 1428 (13/04/2007) sakamakon harin da wadansu « yan ta'adda souka kai masa, un daidai lokacin da yake jagorantar sallar asuba un masallacin Juma'a na Dorayi .Ya Rasu ya bar mata Biyu, da « yaya Shida, yayin da aka Haïfa masa ta bakwai kwanaki 58 daidai Bayan aiwatar da Wannan Kisan Gilla un kansa. Dubun-dubatar mutane ne Daga ko'ina cikin kasar nan suka halarci jana'izarsa, Kuma un binne shi ne makabartar un Dorayi. Allah ya ji kan sa ya gafarta masa, ya Saka masa da Gidan Aljanna. Ameen
Da Fatan zakuji DADIN Wannan applications wanda ba saida données Internet ko de ba, dan Allah Abawa yan UWA musulmai da dangi, Nagode.
Notes et avis
Note: 5.0 sur 5 · Less than 100 votes
(*) est nécessaire
Versions précédentes
Sheikh Jafar Mahmoud Juz Amma Quran Offline 2.2 APK pour Windows (#1004, 32.3 MB)
Vous aimerez peut-être aussi
Cheikh Sudais Quran Full MP3 APK
Quran in English offline mp3 APK
Shaikh Ali Huthaify Quran MP3 APK
Al Sudais Full Coran Offline APK
Du même développeur
How to Stop Vomiting in Dogs APK
MAGANA JARI CE NA BIYU MP3 APK
RUQYAH SHARIA BEST 5 SHEIKHS OFFLINE MP3 APK
RUQYAH SHARIA 10 SHEIKHS MP3 PART 1 OFFLINE APK
Sudais Full Quran Mp3 Offline APK
Saad Al-Ghamidi full Quran mp3 APK
Zakaria Hamamah Quran mp3 Offline APK
RUQYAH FULL 26 SHEIKH OFFLINE MP3 APK
Applications les plus téléchargées
فیلتر شکن جدید و قوی،فیلتر شکن قوی و پرسرعت رایگان APK