Haruna Uji APK
Informations
Version 3.0 (#4)
Mise à jour 10 December 2022
Taille APK 64.9 MB
Nécessite Android Android 4.1+ (Jelly Bean)
Proposée par babasan
Catégorie App de Musique et audio Gratuits
App id com.andromo.dev567297.app743761
Notes d'auteur wakokin haruna uji
Captures d'écran
Cliquez sur l'image pour la voir en taille réelle
Tableau des matières
Description
Un Haifi Alh. Haruna Uji A Unguwar Gandun sarki dake cikin garin Hadejia, un shekarar (1946). Sunan Mahaifinsa Mallam Ibrahim, Malami ne kuma briller Limamin Gandun Sarki. Sunan Mahaifiyarsa Zainabu itama mutumiyar CE Unguwar. Anan ya Tashi yayi wayo. Yana kimanin Shekara Shida mahaifinsa ya un Sakashi makarantar Allo Dake Kofar gidansu, une arme à feu Wani Malami da Ake kira Mallam Alhaji.
Haruna Uji ya Shafe wajen Shekaru Uku Yana Wannan Makaranta un sarki Gandun, Daga nan Suka Tashi da malaminsa Zuwa garin Birniwa wanda prendre Gabas da Hadejia, mai Nisan kilo Mita 45. Sun kwashe Shekaru Kamar Biyu Suna Karatu da sauran Almajirai, Anan Uji ya samu Karatu mai Dama.
Bayan nan souka souka bar Birniwa dawo Hadejia souka ci gaba da Karatu un sarki de Gandun. Wannan yasa ya samu Karatu mai dama Fiye da sauran yara Musamman wadanda Suka zauna un gida Basu fita Wani guri Neman Ilmi ba. Un Wannan lokaci Mallam Alhaji Yakan sa Uji ya Kula da da yara tare Koya Musu Karatu. Haruna Uji ya bar makarantar Allo Yana dan Shekara goma sha Biyu, Bayan ya samu Karatu mai Dama.
Notes et avis
Note: 4.8 sur 5 · Less than 100 votes
(*) est nécessaire
Versions précédentes
Vous aimerez peut-être aussi
Du même développeur
Applications les plus téléchargées
فیلتر شکن جدید و قوی،فیلتر شکن قوی و پرسرعت رایگان APK