ApkDownload

Tafsir Aal Imran (v102 - end) OFFLINE APK

Dernière version 3 pour Windows
Mise à jour 05 December 2022

Informations

Version 3 (#6)

Mise à jour 05 December 2022

Taille APK 56.5 MB

Nécessite Android Android 4.1+ (Jelly Bean)

Proposée par KareemTKB

Catégorie App de Musique et audio Gratuits

App id com.andromo.dev391844.app583579

Notes d'auteur Karashen karatun tafsirin sheik Jafar suratu Aal Imran ayah 102 - karshen surah.

Captures d'écran

Cliquez sur l'image pour la voir en taille réelle

Tableau des matières

Description

Assalamou alaikoum wa Rahmatoullahi wa barakatuhu,

Ga Karashen karatun tafsirin Souratou Al Imran na sheik Jafar Mahmud. Tafsir Sheik Jafar Mahmud Adam Sourate Al Imran ayah ta 102 Zuwa ta 200 karshen surah. Sheikh Ja'afar Saint Coran Tafsir Al Imran verset 102 au verset 200.

Wannan manhajja na aiki ba tare da une donnée de ba kunna. Akwai app mai Dauke da tafsir daga ayah ta daya Zuwa ayah ta dari da daya. Duba Tafsir Aal Imran (v01 - 101) cikin Wannan gida domin samunsa.

Kada partage de amanta application Wannan da sauran yanuwa ta WhatsApp, Facebook, Twitter da sauran kafafen sadarwa. Domin fito da Wannan app fili cikin Wannan gida bashi tauraro Biyar ka / ki rubuta tsokaci wato revue un kansa.

Allah ya malam jikan Ja'afar ya kuma gafarta masa zunubansa ya Shigar dashi alJannar Firdausi Amin. Malam Sa'id Harun wanda ya jawa malam baki shima Allah ya saka masa da alkhairi, Allah ya kara albarkah un rayuwarsa ya kuma sanyashi alJannah Firdausi shima. Mu da ku gaba daya Allah yasa mu cika da imani mu shiga alJannah Firdausi tare da manzon Allah sallallâhou alayhi salam aamin.

Ga masu bukatar manhajja domin sauraron karatun malam sa'id Harun sai ku duba app mai suna Malam Sa'id Harun Coran domin MP3 Samun karatun.

Allah ya amfanar damu da abun da Zamu saurara Ameen.

sallam Haza. Jazakumullahu khair

Notes et avis

Note: 5.0 sur 5 · Less than 100 votes

(*) est nécessaire

Versions précédentes

Tafsir Aal Imran (v102 - end) OFFLINE 3 APK pour Windows (#6, 56.5 MB)