ApkDownload

Tafsirin Izufi Biyar OFFLINE APK

Dernière version 1.0.0 pour Windows
Mise à jour 22 January 2024

Informations

Version 1.0.0 (#1010)

Mise à jour 22 January 2024

Taille APK 119.8 MB

Nécessite Android Android 4.4+ (KitKat)

Proposée par KareemTKB

Catégorie App de Musique et audio Gratuits

App id com.andromo.dev391844.app452702

Notes d'auteur Jafar Tafsirin Izufi Biyar (Al Jumuah à An Nas) par Cheikh Ja'afar Mahmud Adam

Captures d'écran

Cliquez sur l'image pour la voir en taille réelle

Tableau des matières

Description

Wannan App ne domin Kawo muku karatun Tafsirin Al Kur'ani mai Girma tare da Malam Jaafar Mahmoud Adam.

Tafsirin Izufi Biyar dake Kasa NE. Wato Sourate Al Gomaa (Yusabbihu) Zuwa sourate An Nas (Nasi).

Domin wadansu karatuttukan na cheikh Mahmud Jaafar adam kamar su:

Umdatul Ahkam mp3

Bulugul Miram

Riyadussalihin

Kitab Tawhid

Arbaun Hadith

Bayani kan aikin Hajji da omra

Tafsir Souratoul Baqarah

Matasa nagari

Hakkokin mata un musulunci

Boko Halal

Bayani kan Jinin Haila da dai sauransu

da kuma karatun Kundin Tarihi tare da Malam Aminu Ibrahim Daurawa
 Domin Samun karatuttukan dake sama duba sauran applications dina ta hanyar rubuta KAREEMTKB un cikin recherche din ka / ki na Google Play Store.

Un duk lokacin da ka / ke da bukatar karatuttukan Hausa Daga bakin malam jafar mahmud da sauran malamai, kawai bude Play Store ka / ki rubuta KAREEMTKB. Zaku samu applications na da Musulunci yaren Hausa kuma MP3 Wadanda basa bukatar Internet domin Suyi aiki.

Wadansu Surori da Izufin al kur'ani mai Girma na nan tafe dans shaa Allahu.

Idan kaji ko kinji DADIN Samun Wannan App une Play Store Kada ka / ki manta note din Wannan App cinq étoiles wato tauraro Biyar cikin Wannan magasin.

Zaku développeur iya de Samun na Wannan App une koda yaushe tayin amfani da email DIN développeur dake Kasa.

Zanyi matukar farin ciki idan naji Daga gareku.

Idan kuna da bukatar wadansu karatuttukan na malam jafar Mahmud, zaku iya aiko min da Sako na ko ku kai TSAYE rubuta examiner un Wannan de karkashin App.

Nagode sai anjima Allah kuma ya gafartama Sheikh Jaafar Adam Mahmoud Ameen.

Allah ya saka masa da Gidan Aljannah Ameen Ameen Ameen.

Notes et avis

Note: 5.0 sur 5 · Less than 100 votes

(*) est nécessaire

5 ★ Paix à l âme de notre bienveillant et bienfaiteur défunt cheikh jafar

5 ★ Amin

5 ★ Q'Allah vous recompense.

5 ★ جزاكم الله خيرا

3 ★ Macha-Allah.

5 ★ uma isa

1 ★ Merci

5 ★ Ce tafsir

5 ★ jazakum allah

5 ★ Masha Allah

5 ★ sa ce bien

5 ★ Très important

Versions précédentes

Tafsirin Izufi Biyar OFFLINE 1.0.0 APK pour Windows (#1010, 119.8 MB)

Tafsirin Izufi Biyar OFFLINE 1.0.0 APK pour Windows (#1006, 120.9 MB)