ApkDownload

Tafsirin Al Baqarah (174- 274) OFFLINE APK

Dernière version 3 pour Windows
Mise à jour 02 October 2018

Informations

Version 3 (#12)

Mise à jour 02 October 2018

Taille APK 47 MB

Nécessite Android Android 4.1+ (Jelly Bean)

Proposée par KareemTKB

Catégorie App de Musique et audio Gratuits

App id com.andromo.dev391844.app443140

Notes d'auteur Cheikh jafar Tafsir Souratoul Baqarah (174-274) partie (2 de 3)

Captures d'écran

Cliquez sur l'image pour la voir en taille réelle

Tableau des matières

Description

Saurari karatun Tafsiri na Malam Jafar Mahmoud Adam.

Wannan briller kashi na Biyu cikin applications DIN Souratoul Baqarah. Idan baka da na farkon duba Cikin Play Store Zaka sameshi dans shaa Allahu.

Da yardar Allah Sheikh Jaafar Mahmoud Adam complète Tafsir zai samo shigowa Wannan magasin Sourah.

Yi kokarin Meka wadannan applications ta WhatsApp, WeChat, Facebook da Dukkan kafafen yada sakonni domin sauran 'yanuwa musulmi su sami.

Allah ya Karba mana Wannan aiki ya kuma Bamu IKON yin amfani da darussan dake cikin alkurani Ameen.

Danuwa da Yayi kokarin Kawo Wannan Tafsir cikin Wannan magasin na neman adduar ku kan Allah ya kara ya shiryardashi kuma shiryi Dukkan musulmi Sannan Allah ya saka masa da mafi kyawun alkhairi wajen yin kokarin Wannan aiki.

Idan kana ko kina da Wata Shawara ko jeu tsokaci da da wadannan applications mukeyi à zaka iya aiko da sakonka yain amfani da email développeur din.

Idan Allah yasa kana da CD-055 web complète TAFSÎR Na Mallam jafar Daga 056 Zuwa 066..don Allah ka aiko mana shi ta email DIN développeur domin Muna Bukata wajen cigaban Wannan aiki.

Allah ya kara taimakon musulunci da musumai Ameen.

Daga Karshe Allah ya gafartawa ya Malam kuma saka masa da Gidan Aljannah Ameen.

Notes et avis

Note: 4.6 sur 5 · Less than 100 votes

(*) est nécessaire

Versions précédentes

Tafsirin Al Baqarah (174- 274) OFFLINE 3 APK pour Windows (#12, 47 MB)