ApkDownload

Algaita Dubstudio Extra APK

Última Versión 1.1 para Windows
Actualizada 26 de October de 2020

Información de la Aplicación

Versión 1.1 (#11)

Actualizada 26 de October de 2020

Tamaño APK 14.9 MB

Requiere Android Android 4.1+ (Jelly Bean)

Ofrecida por AMEG

Categoría Aplicación Entretenimiento Gratis

Aplicación id com.goodbarber.algaitads

Notas del desarrollador Kundin nishadi kyauta

Capturas de pantalla

Haga clic en la imagen para verla en tamaño completo

Últimas actualizaciones

Novedades de Algaita Dubstudio Extra 1.1

- A wannan manhaja za a iya hira da dukkan wadanda suka sauke ta sannan sukayi rijista acikinta
- Za a iya tura sako ga masu gudanar da manhajar dauke da korafi, shawara ko kuma tambaya da ta shafi manhajar ko abubuwan dake cikinta
- Mai amfani da wannan manhaja zai iya sharhi (comment) akan kowani abu dake acikin wannan manhaja

Descripción

Wannan manhaja ce mai dauke da nau'o'in nishadi daban daban daga mafi shaharan kamfanin fassara fina fina fini izu harshen Hausa, wato Algaita Dub Studio. Acikinta akwai sassa daban daban kamar sashen fassararrun fina finai, wakoki, labaran sauraro na barkwanci, soyayya, da karfafa gwiwa. Sannan wannan manhaja tana dauke da sashe na hira (chat) da dukkan sauran jama'ar da suka sauke manhajar kuma sukayi rijista a cikinta.

Valoraciones y Reseñas

Valoración: 5.0 de 5 · Less than 100 votos

(*) es necesario

Versiones anteriores

Algaita Dubstudio Extra 1.1 APK para Windows (#11, 14.9 MB)