ApkDownload

Abincin Gargajiya Na Hausawa APK

Última Versión 3.0.0 para Windows
Actualizada 08 de December de 2023

Información de la Aplicación

Versión 3.0.0 (#1002)

Actualizada 08 de December de 2023

Tamaño APK 22.5 MB

Requiere Android Android 4.4+ (KitKat)

Ofrecida por Abrahamjr

Categoría Aplicación Comer y beber Gratis

Aplicación id com.andromo.dev701988.app840003

Notas del desarrollador Ire iren abincin gargajiya na hausawa tun lokacin iyaye da kakanni

Capturas de pantalla

Haga clic en la imagen para verla en tamaño completo

Descripción

Kalmar al'ada, kalma ce wadda Hausawa suka aro daga harshen Larabci wato "ADATAN" wadda tomar nufin dabi'a da aka saba da ita. Wannan ne ya sa Hausawa suka ari kalmar suka yi mata kwaskwarima suka hausantar da ita wadda ta koka al'ada fa harshen Hausa. ¡A! Yanzu idan Bahaushe ya ce al'ada me yake nufi? A tamu fahimta idan Bahaushe ya ce al'ada yana nufin duk wata hanya wadda aka saba da ita, ta yau da kullum.

Akwai nau'ikan abinci masu maturkar burgewa wanda muka gada tun iyaye da kakanni, wanda suka hadarda;

1- 'Danwake
2- Dankali
3- kunu / koko
4- Ƙuli-Ƙuli
5- Zogale
6- Tuwon kulli
7- Gyada
8- Nakiya
9- Tuwon salla
10- Dambu
11- Dibilan
12- Alkaki
13- Masa / waina
14- Kunun zaƘi
15- Dawo
16- Safala (gayan tuwo)
17- Bula
18- Rogo
19- Tuwon masara
20 - Maye-maye
Da Sauransu ....

Kada ku manta kuyi rate na wannan application, mungode ..

Valoraciones y Reseñas

Valoración: 5.0 de 5 · Less than 100 votos

(*) es necesario

Versiones anteriores

Abincin Gargajiya Na Hausawa 3.0.0 APK para Windows (#1002, 22.5 MB)

Abincin Gargajiya Na Hausawa 2.1 APK para Windows (#1001, 4.6 MB)