ApkDownload

Sheikh Jafar Mahmoud Adam - Lakcoci Guda 13 APK

Última Versión 3.3 para Windows
Actualizada 27 de January de 2021

Información de la Aplicación

Versión 3.3 (#1020)

Actualizada 27 de January de 2021

Tamaño APK 92.5 MB

Requiere Android Android 4.1+ (Jelly Bean)

Ofrecida por rrnapps

Categoría Aplicación Estilo de vida Gratis

Aplicación id com.andromo.dev658544.app673735

Notas del desarrollador Wannan conferencias aplicación Yana DAUKE da Manyan na Sheikh Mahmoud Adam Ja'afar

Capturas de pantalla

Haga clic en la imagen para verla en tamaño completo

Últimas actualizaciones

Novedades de Sheikh Jafar Mahmoud Adam - Lakcoci Guda 13 3.3

*Some bugs were fixed
*New version with some awesome features

Descripción

Assalamu Alaikum warahmatullah

La aplicación Wannan yana dauke da conferencias na Sheikh Ja'afar Mahmoud Adam

wasu daga cikin Conferencias din da suke aplicación sune kamar haka:
- Hakkin Iyaye da Na 'ya'ya - Sheikh Jafar
- Hakkokin Mace A Musulunci - Sheikh Ja'afar
-Hukuncin Kida da Waka - Sheikh Ja'afar
-Ciniki Mai Riba - Jeque Ja'afar
-Kasuwanci Da Amana - Sheikh Ja'afar
- Hukunce Hukuncen Azumi - Sheikh Ja'afar
-Muhimmancin Tarbiya - Sheikh Ja'afar
-Mafiya Mahimmacin Matsalolin Haji Da Umra
-Siffofin Muminai - Sheikh Jafar
-Siffofin Munafukai - Sheikh Jafar
-Tafarki Madai Daici - Sheikh Ja'afar

Allah ya sakawa Sheikh Ja'afar Mahmoud Adam ya kuma jikansa

Tarihin Sheikh Jafar Mahmud Adam

Un haifi marigayi Sheikh Ja'afar Mahmoud Adam agarin Daura, a shekara ta 1962
(ko da yake wani lokacin yakan ce 1964). Marigayi Sheikh Ja'afar ya fara karatunsa na allo a gidansu, awurin mijin yayarsa, Malam Haruna, wanda kuma dan uwansu ne na jini. Daga nan kuma sai también conocido como mayar da shi wajen wani Malam Umaru a wani gari wai shi Koza, kimanin kilomita 9 a arewa da Daura, wanda shi ma akwai dangantaka ta jini a tsakanin
su, wanda kuma shi nemu sabbabin zuwansa Kano. Bayan sun zo Kano ne tare da wannan malami nasa, a shekara ta 1971 (ko 1972), sai suka zauna a makarantar Malam Abdullahi, wanda asalinsa mutumin jamhuriyar Nijar ne, amma yake zaune a unguwar Fagge a Kano.
Tunkafin zuwansu Kano, tuni marigayi Sheikh Ja'afar ya riga ya fara haddar Alkur'ani mai girma, wanda ya kammala a shekara ta 1978. Bayan da Malam ya kammala haddar Alkur'ani mai girma, kasancewarsa mai sha'awar ilimi, sai ya shiga makarantu biyu a lokaci daya a shekara ta 1980. Ya shiga makarantar koyon Larabci ta mutanen kasar Misra a cibiyar yada al'adun kasar Misra, (Centro Cultural Egipcio), sannan kuma ya shiga makarantar manya da ba su yi boko ba ta Masallaci Adulto Clases vespertinas, tunda a lokacin shekarunsa sun wuce shekaru na primaria, amma duk da haka a wannan lokaci shi ne mafi kankanta a ajinsu. Ya kammala wadannan makarantu a shekara ta 1983. Wannan kuma shi ya ba shi damar shiga makarantar GATC Gwale a shekara ta 1984, kuma ya kammala a shekara ta 1988. A shekara ta 1989, malam ya sami gurbin karatu a jami'ar musulunci ta Madinah , a inda ya karanta ilimin tafsiri da Ulumul Kur'an, wanda kuma ya kammala a shekara ta 1993. Sannan kuma Sheikh Ja'afar ya sami damar kammala karatunsa na digiri na biyu (Maestros) a Jami'ar Musulunci, A Oundurman Sudán. Sannan kuma, kafin rasuwarsa, ya riga ya yi nisa wajen karatunsa na digiri na uku, wato digiri da digirgir (PhD), un Jami’ar Usman Dan Fodiyo da take Sokoto. Daga cikin malamansa na ilimi, akwai malaminsa na
farko, mutumin kasar Masar, Sheikh Abdul-Aziz Ali al-Mustafa, da kuma Malam Nuhu a unguwar Dandago, wanda malam ya karanci ilimi fikihun malikiyya da wadansu littattafai na hadisi a gurinsa, da kuma Malam Muhammad Shehu, mutumin Lokojah, Akwai kiki Abubakar Jibrin limamin masallacin Juma'a na BUK, akwai kuma Dr. Ahmad Muhammad Ibrahim shi ma na jami'ar Bayero ta Kano. Daga cikin karatuttukan da malam ya karantar dasu, sun hada da tafsirin Alkur'ani mai girma, Kitabuttauhiid, Umdatul Ahkaam, Arba'una Hadiith, Kashfusshubuhaat, Bulugul Maraam, Riyaadussalihiin, Siyanaratiiiizat Nabawi. Kafin rasuwarsa, malam ya fara gagarumin aikin rubuce tafsirinsa a harshen Hausa a karkashin cibiyar (Centro de Documentación Islámica Sheikh Ja'afar). Marigayi Sheikh Ja'afar Mahmoud Adam ya rasu ranar juma'a 26 / Rabii'u Awwal / 1428 (13/04/2007) sakamakon harin da wadansu 'yan ta'adda suka kai masa, a daidai lokacin da yake jagorantar sallar asuba a masallacin Juma'a na Dorayi. Ya rasu ya bar mata biyu, da 'yaya shida, yayin da también conocido como haifa masa ta bakwai kwanaki 58 daidai bayan aiwatar da wannan kisan gilla a kansa. Dubun-dubatar mutane ne daga ko'ina cikin kasar nan suka halarci jana'izarsa.
Allah ya ji kan sa ya gafarta masa, ya saka masa da gidan aljanna.

Valoraciones y Reseñas

Valoración: 4.7 de 5 · Less than 100 votos

(*) es necesario

Versiones anteriores

Sheikh Jafar Mahmoud Adam - Lakcoci Guda 13 3.3 APK para Windows (#1020, 92.5 MB)