Tarihin Manzon Allah (S.A.W) APK
Información de la Aplicación
Versión 2.2 (#1001)
Actualizada 17 de May de 2020
Tamaño APK 6.7 MB
Requiere Android Android 4.1+ (Jelly Bean)
Ofrecida por AdamsDUT
Categoría Aplicación Libros y obras de consulta Gratis
Aplicación id com.andromo.dev653890.app641288
Notas del desarrollador Tarihin Manzon tsira annabi Mohammad Tsira da aminci Allah Do tabbata un gareshi.
Capturas de pantalla
Haga clic en la imagen para verla en tamaño completo
Tabla de contenidos
Últimas actualizaciones
Novedades de Tarihin Manzon Allah (S.A.W) 2.2
Descripción
Littafin ya kunshi gundrin rayuwar Manzon Allah tunda ga kan haihuwar sa, da kuma irin gwagwarmayar da yasha kafin a fara saukar masa da wahayi. Littafin bai tsaya nan ba kadai, ya kara bamu asali da kuma tarihi na mussulunci tunda daga kan annabi na farko, wato annabi Adam (AS) zuwa sauran annabawa a takaice.shi dai wannan littafi yafi bada karfi akan kafuwar musulunci da Kuma rayu (SIERRA).
ina fatan wannan aplicación wanda akayi shi don sauwakin amfani zai zamo abin amfanarwa ga al'umar musulmi.
Don Allah idan har kajin dadin amfani da wannan aplicación kayi kokari ka yadashi don wasu suma su amfana.
Takaiccen tarihin manzon Allah.
Manzo Muhammad Al-Habib ɗan ʿAbdullahi (Sallallahu ʿalaihi wa sallam).
Muhammad ɗan Abdullahi ɗan Abdul-Muɗallibi ɗan Hashimi ɗan Abdu-Manafi ɗan Ƙusayyi ɗan Kilabi, Sallallahu alaihi wa aalihi wa sallam, (Harshen Larabci: Abūl-Qāsim Muḥammad ibn? ) nasabarsa maɗaukakiya tana tuqewa zuwa ga Annabi Ibrahim, alaihi salatu wassalam.
Mahaifiyarsa: Ita ce Aminatu (Āminah) 'yar Wahbi ɗan Abdu-Manaf ɗan Zuhrata ɗan Kilabi (Radhi Allahu anha). Alkunyarsa: Abul-Qasim, Abu Ibrahim.
Laqabinsa: Almusxafa yana da sunaye da suka zo a cikin Kur'ani mai girma kamar, Khataman nabiyyin, da Al'ummi da Almuzzammil da Almuddassir da Annazir da Almubin da Alkarim da Annur da Anni'ima da Arrahma da Al'abdu da Arra ' uf de Arrahim de Asshahid de Almubasshir de Annazir de Ad'da'i de sauransu.
Tarihin haihuwarsa: 17 Rabi'ul Auwal Shekarar Giwa (571m) arma bisa mash'hurin zance Ahlul Baiti (a.s), ce, 12 ga watan da aka ambata. Wurin haihuwarsa: Makka. Aikoshi: Un aiko shi un Makka 27 Rajab yana xan shekara arba'in.
Koyarwarsa: ya zo da daidaito tsakanin dukkan halitta da 'yan'uwantaka da rangwame na gaba xaya ga wanda ya shiga musulunci, sa'annan ya kafa shari'a maxaukakiya da dokoki na adalci da ya karvo daga wajan Allah su kuma musulmi suka karva daga Gare shi.
Mu'ujizozinsa: Mu'ujizarsa madauwamiya ita ce Kur'ani amma waxanda suka faru a farkon Musulunci suna da yawa ba sa kuma kirguwa.
Kiransa: Ya kira mutane zuwa ga Tauhidi a Makka a voye shekara uku ya kuma kira su a bayyane shekara goma. Hijirarsa: ya yi hijira daga Makka zuwa Madina a farkon watan Rabi'ul Auwal bayan shekara 13 daga aikensa, wannan ya faru ne sakamakon cutarwa daga kafirai gare shi da kuma ga sahabbansa.
Yaqoqinsa: Allah ya yi wa Manzo izinin yaqar mushirikai da kafirai da munafukai, sai ya yi xauki ba daxi da su a wurare da yawa da mafi girmansu sune: Badar- Uhud- Al-khandak (Ahzab) - Khaibar- Hunaini.
Matansa: KHadija 'yar Khuwailid (as) ita ce matarsa ta farko, amma sauran su ne: Saudatu' yar Zami'a da A'isha 'yar Abubakar da Gaziyya' yar Dudan (Ummu Sharik) da Hafsa yar Umar da Ramla 'yar Abu Sufyan (Ummu Habibia) da Ummu Salama 'yar Abu Umayya da Zainab' yar Jahash da Zainab 'yar Huzaima da Maimuna' yar Al-Haris da Juwairiyya 'yar Al-Haris da Safiyya' yar Huyayyi xan Akhdabl.
'Ya'yansa: 1-Abdullah 2-Al-Qasim 3-Ibrahim 4-Faxima (a.s) un wani qaulin de Zainab de Ruqayya de Ummu Kulsum.
Ammominsa: Tara ne, su 'ya'yan AbdulMuxallib ne: Al-haris da Zubair da Abu Xalib da Hamza de Al-Gaidak da Dirar Al-muqawwam de Abu Lahab da Abbas.
Valoraciones y Reseñas
Valoración: 4.7 de 5 · 2+ votos
(*) es necesario
Versiones anteriores
Tarihin Manzon Allah (S.A.W) 2.2 APK para Windows (#1001, 6.7 MB)
Tarihin Manzon Allah (S.A.W) 2.0 APK para Windows (#10, 6.1 MB)
Similar a Tarihin Manzon Allah (S.A.W)
MyRadar: Radar meteorológico APK
Amazon Music: Escucha Podcasts APK
Tarihin Manzon Allah (S.A.W) APK
Más de este desarrollador
SHEIKH JAFAR RIYADUS SALIHEN 3 APK
Karatun Sheikh Hafiz Hahuza bauchi mp3 APK
SHEIKH AMINA DAURAWA lectures mp3 APK
Dr Sani Umar Rijiyar Lemo mp3 APK
Dr Abdullah Usman Gadon Kaya mp3 APK
Sheikh Albani Zaria Tafseer APK
Aplicaciones más descargadas
فیلتر شکن جدید و قوی،فیلتر شکن قوی و پرسرعت رایگان APK