Kundin Tarihi - Aminu Daurawa Part 2 MP3 Offline APK
Información de la Aplicación
Versión 1.0 (#1)
Actualizada 03 de October de 2017
Tamaño APK 43.8 MB
Requiere Android Android 4.0+ (Ice Cream Sandwich)
Ofrecida por uyaapps
Categoría Aplicación Estilo de vida Gratis
Aplicación id com.andromo.dev646242.app674152
Notas del desarrollador Kundin Tarihi - Parte 2 Daurawa Aminu MP3 Desconectado
Capturas de pantalla
Haga clic en la imagen para verla en tamaño completo
Tabla de contenidos
Descripción
Muna DAUKE da manhaja wadda ke DAUKE da Karatun Kundin Tarihi tara da Malam Aminu Ibrahim Daurawa.
yanuwa Wannan Aplicación Kyauta ne dominku' Hausawa Musulmi.
Kuma baya bukatar Internet ko ko de datos Wi-Fi
Sannan Neh libre, Kuma akwai sauti mai inganchi
Tarikhi Aminu Daurawa Kundin
Mal. daurawa amin Ibrahim
Malam Aminu Daurawa Kundin tarihi desconectado
Kundi IRIN na tarihi tara da Sheikh Daurawa Kano
Desconectado mp3 Aminu daurawa kundi
Mallam Amin Tarihi sin conexión a Internet
Domin wadansu karatuttukan na DE HAUSA kamar Corán Tafsir por el jeque Jaafar Mahmud Adam duba cikin Play Store.
Wannan App Biyu Kashi ne, akwai parte 1 da kuma 2. Wannan brillo na farkon. Kashi na Biyu Yana cikin Wannan tienda.
Idan kana / Kina da Shawara juego da Wannan App na Malam Aminu Ibrahim Daurawa Wato Kundin Tarishi yi da amfani correo electrónico din desarrollador ka / ki turo da sakonka / ki.
Wannan Aplicación de datos del baya bukatar ko conexión WiFi, Yana aiki ne Desconectado. Daga kayi descargan sa shi a Kenan un ko da yaushe zaka iya dashi amfani Domin sauraron karatun Kundin Tarihi.
Baka bukatar tura karatun cikin wayarka / ki. Yin Hakan Zai ci Waje mai yawa din memoria daga wayarka / ki. Amma idan kayi amfani da Wannan aplicación a tamaño DIN Zai zama dan kadan sannan Kuma baka bukatar archivos Dube-Duben. Gaba daya Kundin Tarishin Yana cikin Wannan aplicación de un shirye.
Idan ka / kin ji dadin Wannan aplicación, inason ku Tayani da Addu'ar Samun shiriya da Kuma yardar Dios glorificado wata'alaa. Allah ya shiryemu Daya gaba ya Kuma sanyamu cikin Masu Babban rabo da Kuma kyakkyawan lada Wato Aljannah Ameen Ameen.
Allah ya Saka ma Malam Aminu Ibrahim Daurawa da AlkhairinSa Ameen.
Nagode da ka / ki Duba Wannan App Nawa!
Ku Huta lafiya.
dan daga cikin tarihin Sheikh Ibrahim Aminu Daurawa,
TARIHIN SHEIKH Aminu Kano DAURAWA: -
Sunana Aminu Ibrahim bin Muhammad bin Bilal. Mahaifina shahararren Malami ne, wanda ake kira Sheikh Ibrahim Muhammad mai tafsiri, Gidan Zakara-Mai-Niemen-Suna Fagge. Yana gabatar da tafisiri duk ranar Litinin da Alhamis, un Fagge unguwar, kusa da tsohuwar tashar kuka. Tsawon shekaru Arba'in, Yana Kuma karantar da ilimi un zauren gidansa,
bayan kasuwanci da sana'ar dinki, Domin dogaro da kai. Sunan mahaifiyata Hajiya Sa'adatu Al-Mustafá, daga unguwar Bachirawa, karamar hukumar Ungogo.
Un haife ni un ga ranar 1 wata Janairu shekara ta 1969, un cikin garin Kano, un lamba gida mai 32 unguwar Kofar Mazugal, un karamar hukumar Dala. Na fara karatun Alqur'ani mai girma tun ina dan karami, Kuma na haddace shi un lokacin ina da shekara 14 Zuwa 15. Bayan firamare da sakandare, da na yi, na kuma ci gaba da neman ilimi, Domin fadada karatun addini, un wajen wadansu manyan mashahuran malamai na Kano: Wasu na Alqur'ani da tafsir, wasu na Alqur'ani Zalla, wasu na ilimi da fannoninsa Daban-Daban. Wadannan manyan malamai do ne:
1. Alaramma Umaru Adakawa (Malam Tsoho) wanda na yi karatun Alqur'ani un wajensa.
2. Alaramma Salisu Bahadeje, layin tagwayen gida, wanda na yi karatun Alqur'ani un wajensa.
3. Alaramma Malam Na-Ande, makarantar Arzai, wanda na yi karatun Alqur'ani un wajensa.
4. Alhafiz Malam Abdullah quru gwammaja.
5. Alaramma Malam Laminu Arzai, wanda na yi gyaran Tilawa un wajensa.
6. Sheikh Isa Auwal ‘Yan Tandu, wanda na yi Lugga da fiqihu da un hadiz wajensa.
7. El Jeque Al-Mustafa Bazazzage layin tagwayen gida, wanda na yi Lugga da fiqihu da un tafsir wajensa.
8. Sheikh Idi Kajjin ‘Yan Awaki, wanda na yi da hadith Lugga un wajensa.
9. littafi Sheikh Zakari Mai, wanda na yi Lugga da fiqihu un wajensa.
10. Sheikh Dogo Mai Mujtasar Sabon Titi, wanda na yi nahawu da fiqihu un wajensa.
11. Sheikh Usman Gwammaja, Azara layin, wanda na yi hadith da Lugga da fiqihu da Tarij un wajensa. Wannan Malami, na yi tsawon shekara ashirin ina karatun ilimi un wajensa. Allah ya ji qansa da Rahama!
Valoraciones y Reseñas
Valoración: 4.2 de 5 · Less than 100 votos
(*) es necesario
Versiones anteriores
Kundin Tarihi - Aminu Daurawa Part 2 MP3 Offline 1.0 APK para Windows (#1, 43.8 MB)
Similar a Kundin Tarihi - Aminu Daurawa Part 2 MP3 Offline
Tafsirin Izufi Biyar OFFLINE APK
Scholars of the four Madhabs : Malaman Mazahaba 4 APK
Kundin Tarihi Complete mp3 APK
Hisnul Muslim Sheik Daurawa APK
Kundin Tarihi 1 Mp3 Offline APK
Más de este desarrollador
Benefits of Coconut and its Oil APK
Important Breastfeeding Tips for New Moms APK
Zakat Explanations in Detail APK
Abu Bakr Al-Shatri Full Quran Offline MP3 APK
Benefits of Carrot (prepare food & juice) APK
Riyadus Salihin 2 by Saleh As Saleh Offline MP3 APK
Aplicaciones más descargadas
فیلتر شکن جدید و قوی،فیلتر شکن قوی و پرسرعت رایگان APK