Sheik Jafar Mahmud Adam Bayanin Aure Part 1 APK
Información de la Aplicación
Versión 3 (#2)
Actualizada 10 de December de 2022
Tamaño APK 19.7 MB
Requiere Android Android 4.1+ (Jelly Bean)
Ofrecida por Abyadapps
Categoría Aplicación Música y audio Gratis
Aplicación id com.andromo.dev626263.app695187
Notas del desarrollador Saurari bayanin AURE Parte 1 de tara da Sheik Jafar Mahmud Adam Kano. Sheikh Jafar
Capturas de pantalla
Haga clic en la imagen para verla en tamaño completo
Tabla de contenidos
Descripción
Jeque Ja'afar Mahmood Adam Bayanin Aure Parte 1
* Tarihin Sheikh Jafar Mahmud Adam *
Un haifi marigayi Sheikh Ja'afar Mahmoud Adam un garin Daura, un shekara ta 1962 (ko da yake wani lokacin yakan ce 1964).
Marigayi Sheikh Ja'afar y fara karatunsa na allo a gidansu, wurin mijin yayarsa, Malam Haruna, wanda kuma dan uwansu ne na jini.
Daga nan kuma sai también conocido como mayar da shi wajen wani Malam Umaru a wani gari wai shi Koza, kimanin kilomita 9 a arewa da Daura, wanda shi ma akwai dangantaka ta jini a tsakanin su, wanda kuma shi ne musabbabin zuwansa Kano. Bayan sun zo Kano ne tara da wannan malami nasa, shekara ta 1971 (ko 1972), sai suka zauna a makarantar Malam Abdullahi, wanda asalinsa mutumin jamhuriyar Nijar ne, amma yake zaune a unguwar Fagge a Kano.
Tun kafin zuwansu Kano, tuni marigayi Jeque Jaafar y riga ya fara haddar Alkur'ani mai girma, wanda y kammala a shekara ta 1978.
Bayan da Malam y kammala haddar Alkur'ani mai girma, kasancewarsa mai sha'awar
ilimi, sai ya shiga makarantu biyu a lokaci daya a shekara ta 1980. Ya shiga makarantar koyon Larabci ta mutanen kasar Misra a cibiyar yada al'adun kasar Misra, (Egipcio
Centro Cultural), sannan kuma ya shiga makarantar manya da ba su yi boko ba ta Masallaci Clases nocturnas para adultos, tunda a lokacin shekarunsa sun wuce shekaru
primaria, amma duk da haka un wannan lokaci shi ne mafi kankanta a ajinsu. Haka ya rika yin wannan karatu guda biyu: Waccan makarantar ya je ta da daddare bayan sallar isha'i, waccan kuma ta koyo harshen larabcin da yamma. Ya kammala wadannan makarantu a shekara ta 1983. Wannan kuma shi ya ba shi damar shiga makarantar
GATC Gwale a shekara ta 1984, kuma ya kammala a shekara ta 1988.
A shekara ta 1989, malam jafar ya sami gurbin karatu a jami'ar musulunci ta Madinah, a inda ya karanta ilimin tafsiri da Ulumul Kur'an, wanda kuma y kammala a shekara ta 1993. Sannan kuma Sheikh Ja'afar sami damar kammala Karatunsa na digiri na biyu (Maestros) a Jami'ar Musulunci, A Oundurman Sudan. Sannan kuma, kafin rasuwarsa, y riga ya yi nisa wajen karatunsa na digiri na uku, wato digiri da digirgir (PhD), un Jami’ar Usman Dan Fodiyo da tomar Sokoto.
Daga cikin malamansa na ilimi, akwai:
- malaminsa na farko, mutumin kasar Masar, Sheikh Abdul-Aziz Ali al-Mustafa
- Malam Nuhu a unguwar Dandago, wanda malam y karanci ilimi fikihun malikiyya da wadansu littattafai na hadisi y gurinsa
- Malam Muhammad Shehu, mutumin Lokoja, wanda Malam y karanci nahawu da sarfu da balaga da adab a wajensa.
-Sheikh Abubakar Jibrin limamin masallacin Juma'a na BUK
- Dr. Ahmad Muhammad Ibrahim shi ma na jami'ar Bayero ta Kano.
Daga cikin malaman mallam jafar na jami'a kuma akwai: Sheikh Abdurrafi'u da Dr. Khalid Assabt.
Daga cikin karatuttukan da malam y karantar da su, sun hada da:
1. Karatun alkurani mai girma wato jeque ja'afar mahmoud Santo Corán recitación
2. completa tafseer del Sagrado Corán mp3 jeque jafar Mahmud
3. Kitab tauhid
4. Umdatul Ahkaam
5. Arba'una Hadiith
6. Kashfusshubuhaat
7. Bulugul Maraam
8. Riyaadussalihiin
9. Siratun Nabawiy
10. Ahkaamul Janaa'iz
11. Siffatus Salaatun Nabi
Kafin rasuwarsa, malam y fara gagarumin aikin rubuce tafsirinsa a harshen Hausa a karkashin cibiyar (Sheikh Ja'afar Islamic Documentation Center).
Marigayi Sheikh Ja'afar Mahmoud Adam ya rasu ranar juma'a 26 / Rabii'u Awwal / 1428 (13/04/2007) sakamakon harin da wadansu 'yan ta'edda suka kai masa, a daidai lokacin da yake jagorantar sallar asuba a Masallacin Juma'a na Dorayi. Ya rasu ya bar mata biyu, da 'yaya shida, yayin da aka haifa masa ta bakwai kwanaki 58 daidai bayan aiwatar da wannan kisa na gilla a kansa. Dubun-dubatar mutane ne daga ko'ina cikin kasar nan suka halarci jana'izarsa, kuma an binne shi ne a makabartar Dorayi.
Allah ya jikansa ya gafarta masa, ya saka masa da gidan aljanna.
Akwai sauran manhajjoji na Islama irinsu: sheikh aminu daurawa, kabiru gombe, abubakar giro, dr mansur da sauransu
Valoraciones y Reseñas
Valoración: 5.0 de 5 · Less than 100 votos
(*) es necesario
Versiones anteriores
Sheik Jafar Mahmud Adam Bayanin Aure Part 1 3 APK para Windows (#2, 19.7 MB)
Similar a Sheik Jafar Mahmud Adam Bayanin Aure Part 1
Ja'afar Arbauna Hadith part 1 APK
Sheikh Ja'afar Mahmud - Azumi APK
Arbauna Hadisi na Jafar Part 2 APK
Tafseer Al Baqarah (1 - 286) APK
Sheikh Ja'afar Kitab Tauhid 2 APK
Ja'afar Mahmud FULL Tafseer APK
Más de este desarrollador
Abdulhadi Kanakeri Complete Quran mp3 Offline APK
Full Audio Quran Offline Hazza al Balushi APK
Abdulmutallib Ibn Achoura Full Quran Without Net APK
Ayman Swed Full Audio Quran Offline APK
Raad Mohammad Al Kurdi Full Quran Audio Offline APK
Mishary Rashid Alafasy Holy Quran Full mp3 Offline APK
Abdur Rahman al ossi Quran mp3 Offline APK
Ruqyah al Shariah - al Hashimi APK
Aplicaciones más descargadas
فیلتر شکن جدید و قوی،فیلتر شکن قوی و پرسرعت رایگان APK