ApkDownload

Amfanin Zuma Da Girfa APK

Última Versión 5.1.2 para Windows
Actualizada 14 de November de 2024

Información de la Aplicación

Versión 5.1.2 (#1004)

Actualizada 14 de November de 2024

Tamaño APK 32.7 MB

Requiere Android Android 6.0+ (Marshmallow)

Ofrecida por Abrahamjr

Categoría Aplicación Salud y bienestar Gratis

Aplicación id com.amfanin.zuma.girfa

Notas del desarrollador Kadan Daga Cikin Amfanin Zuma Da Garin Girfa

Capturas de pantalla

Haga clic en la imagen para verla en tamaño completo

Descripción

AMFANIN ZUMA GA DAN ADAM

Zuma wani irin abinci ne mai zaki kamar shigen suga wanda kudan-zuma ke samarwa daga furen itace ko shuka -wato wani romon sinadari dake cikin furen itace ko shuka da kudan-zuma ke tsotsowa (néctar) domin sarrafa ruwan zuma. Mutane na amfani da zuma a matsayin abinci ko magani. Sabili da muhimmancin zuma, un cikin surorin Alqur'ani maigirma - akwai surah mai sunan kudan zuma - wato Surat An- Nahl. Allah (S.W.A.) ya bayyana mana muhimmancin zuma ga rayuwar 'dan adam a cikin wannan surah "... waraka ce ga mutane". (Un Nahl: 69).
Hakika kuma Manzon Allah (S.A.W.) ya bayyana mana muhimmancin ta a wasu hadisai.

Don haka, zuma nada amfani ga lafiya kamar haka:
1. Tana kashe cutar bakteriya da fangas (bacterias y hongos) da kuma bada kariya daga kamuwa da ciwon-daji. Bincike ya nuna cewa zuma mai duhu-duhu tafi wannan amfanin.
2. Tana warkar da ciwo ko gyambo idan ana shafawa ko sha.
3. Tana taimaka ma mai-mura, tari, atishawa da sauran matsalolin sanyi.
4. Maganin gudawa ce.
5. Maganin gyambon ciki - Úlcera.
6. Tana karfafa garkuwar jiki.
7. Tana rage hadarin kamuwa daga cututtukan zuciya, musamman idan aka hadata da Kirfat (canela).
8. Tana sanya kuzari a jiki.
9. Tana rabia nauyin kiba. Shan ruwa mai-`dumi da lemun tsami tare da zuma kafin aci komi da safe zai taimaka wajen rage `kiba.
10. Tana saukaka narkewar abinci ga masu fama da rashin narkewar abinci.
11. Tana rabia kumburi mai sanya waje yayi kalar ja da radadin ciwo.
12. Tana kyautata lafiyar kwalwa.

* Amfanin Zuma
* Amfanin Girfa (Canela en Polvo)
* Miel
* Polvo de cinannamon
* Menene Cinnamon Powder a Hausa

aplicación kada ku manta kuyi rate na wannan

13. Tana gyara fata da rage kurajen
Fuska (espinillas) idan ana shafa ta.

Valoraciones y Reseñas

Valoración: 5.0 de 5 · Less than 100 votos

(*) es necesario

Versiones anteriores

Amfanin Zuma Da Girfa 5.1.2 APK para Windows (#1004, 32.7 MB)

Amfanin Zuma Da Girfa 5.0.0 APK para Windows (#1002, 21.9 MB)

Amfanin Zuma Da Girfa 4.2 APK para Windows (#1001, 3.4 MB)