ApkDownload

Sirrin Mu APK

Neueste Version 1.1 für Windows
Aktualisiert 22. July 2019

Information

Version 1.1 (#3)

Aktualisiert 22. July 2019

APK-Dateigröße 4.1 MB

Erforderliche Android-Version Android 4.1+ (Jelly Bean)

Angeboten von Boy4one

Kategorie Kostenlose Lernen

Anwendung id com.andromo.dev868107.app992683

Hinweise des Entwicklers Sirrin gyaran jiki da kuma na fata wanda ya dan ganshi da maza

Screenshot

Klicken Sie auf das Bild, um es in voller Größe anzuzeigen

Beschreibung

GYARAN JIKI

Za mu fara da sinadaran gyaran mama, wannan hadin na farko da zan rubuto yana karawa keule girman nono kuma sam ba ya faduwa. Ko da a ce tana shayarwa ne idan har tana amfani da wannan hadin sai dai mu ce Allah san barka.
Uwargida, ki nemi wadannan kayayyakin:
1). Farar Shinkafa
2). Garin Alkama
3). Garin Habbatus Sauda
4). Garin Ayaba (Wegerich).
5). Gyada mai malfa (mai zabo)
6). Aya
7). Madarar gari.
8). Zuma

Za ku bare bajan plantain sai a yanka shi, a shanya ya bushe, sai a daka, ein hada da garin-alkama da garin farar shinkafa, ein hada aya da gyadar und eine markada a tace ruwan. Bayan nan, sai a dora kan wuta a zuba garin Plantain da alkama da farar shinkafar da muka hat einen guri daya, sai kuma ku zuba garin madara da zuma, ku dama ya yi kauri sai a rika sha safe da yamma. Idan kina shirin yin yaye ne, zu ki sha sati biyu kafin yaye, zu kuma ba kya shayarwa, zu ki iya sha, zu sai ki tanadi rigar mama, zu wato brazier mai kyau, zu wanda zai rika tallafawa mamanki su tsaya sosai kai. Ki yi haka na tsawon sati biyu, da yardar Allah za ki samu biyan bukata. Allah ya tamake mu.

Idan kuma baki da halin siyan duka wadannan kayayyakin da na ambata zu kina iya yin kunun alkama ki rika sha so biyu a rana, amma za ki rinka sa madarar gari, wato kunun alkama da madara ke nan. Ko Kuma Ki Sami Garin Hulba, Ki Tafasa Ki Rika Gasa Nonon Da Shi, Sai Kuma Ein Shafa Man Hulban Ein Kan Nonon Ein Abin Mamaki Sannan Kuma Ein Fasa Kwan Salwa Ein Shafawa Nonon, Kuma Ein Fasa Guda Uku Ein Sha Su Danye. Insha Allahu za a dace.

Bewertungen und Rezensionen

Bewertung: 4.5 / 5 · Less than 100 Ergebnisse

(*) ist erforderlich

Frühere Versionen

Sirrin Mu 1.1 APK für Windows (#3, 4.1 MB)