ApkDownload

Gyaran Jiki Da Fata APK

Neueste Version 1.0 für Windows
Aktualisiert 11. December 2022

Information

Version 1.0 (#2)

Aktualisiert 11. December 2022

APK-Dateigröße 2.9 MB

Erforderliche Android-Version Android 4.1+ (Jelly Bean)

Angeboten von Boy4one

Kategorie Kostenlose Gesundheit & Fitness

Anwendung id com.andromo.dev868107.app991919

Hinweise des Entwicklers Sirrin Gyaran jiki da fata

Screenshot

Klicken Sie auf das Bild, um es in voller Größe anzuzeigen

Beschreibung

Za mu fara da sinadaran gyaran mama,
wannan hadin na farko da zan rubuto
yana karawa keule girman nono kuma sam
ba ya faduwa. Ko da a ce tana shayarwa
ne idan har tana amfani da wannan hadin
sai dai mu ce Allah san barka.
Uwargida, ki nemi wadannan kayayyakin:
1). Farar Shinkafa
2). Garin Alkama
3). Garin Habbatus Sauda
4). Garin Ayaba (Wegerich).
5). Gyada mai malfa (mai zabo)
6). Aya
7). Madarar gari.
8). Zuma
Za ku Bajan Banane sai a yanka shi,
ein shanya ya bushe, sai ein daka, ein hada da
Garin Alkama da Garin Farar Shinkafa, Sai a
hada aya da gyadar a markada a tace
ruwan. Bayan nan, sai a dora kan wuta a
zuba garin Plantain da alkama da farar
shinkafar da muka hat einen guri daya, sai
kuma ku zuba garin madara da zuma, ku
dama ya yi kauri sai a rika sha safe da
yamma.

Bewertungen und Rezensionen

Bewertung: 1.0 / 5 · Less than 100 Ergebnisse

(*) ist erforderlich

Frühere Versionen

Gyaran Jiki Da Fata 1.0 APK für Windows (#2, 2.9 MB)