Sheikh Jafar - Ahkamul Jana'iz Part 1 Offline Mp3 APK
Information
Version 2.5 (#1001)
Aktualisiert 02. December 2020
APK-Dateigröße 97.9 MB
Erforderliche Android-Version Android 4.1+ (Jelly Bean)
Angeboten von rrnapps
Kategorie Kostenlose Lifestyle
Anwendung id com.andromo.dev658544.app672686
Hinweise des Entwicklers Wannan App yana Dauke da Fassarar Littafin Ahkamul Jana'iz Teil 1 Offline Mp3
Screenshot
Klicken Sie auf das Bild, um es in voller Größe anzuzeigen
Inhaltsverzeichnis
Neue Funktionen
Was ist neu in Sheikh Jafar - Ahkamul Jana'iz Part 1 Offline Mp3 2.5
Beschreibung
Wannan App yana Dauke da Fassarar Sharhin Littafin Ahkamul Jana'iz Part 1 Offline Mp3 (1 daga cikin apps 2) na Sheikh Ja'afar Mahmoud Adam, Glanz muka ga ya Muyi Anwendung wanda mutane zasu su Dace eine saukake saurara
Guda Byun 2 sune kamar haka:
-Sheikh Jafar - Ahkamul Jana'iz Teil 1 Offline Mp3
-Ahkamul Jana'iz Teil 2 Offline - Sheikh Jafar
Allah ya Sakawa Sheikh Ja'afar Mahmoud Adam ya kuma jikansa.
Domin Samun sauran apps Sheikh Jafar da na sauran Manyan Malamai na Sunna duba (rrnapps) store kostenlos Islamische Apps Dake cikin spielen
Kada Kuma eine Bewertung manta ayi App Fünf-Sterne-na wannnan.
* Tarihin Sheikh Jafar Mahmud Adam
Ein Haifi marigayi SheikhJa'afar Mahmoud Adam agarin Daura, ein shekara ta 1962
(Ko da yake wani lokacin Yakan ce 1964). Marigayi Sheikh Ja'afar ya Fara karatunsa na allo ein gidansu, awurin mijin yayarsa, Malam Haruna, wanda kuma dan uwansu ne na jini. Daga nan kuma sai aka mayar da shi wajen wani Malam Umaru ein wani gari wai shi Koza, kimanin kilomita 9 a Arewa da Daura, wanda shi ma akwai dangantaka ta jini ein tsakanin
su, wanda kuma shi nemu sabbabin zuwansa Kano. Bayan Sonnen zo Kano ne tare da Wannan Malami NASA, ein shekara ta 1971 (ko 1972), Sai suka zauna a makarantar Malam Abdullahi, wanda asalinsa mutumin jamhuriyar Nijar ne, amma yake Zaune a Unguwar Fagge a Kano.
Tunkafin zuwansu Kano, tuni marigayi Sheikh Ja'afar ya ya riga fara haddar Alkur'ani mai
Girma, wanda ya Kammala ein shekara ta 1978 Bayan da Malam ya kammala haddar Alkur'ani mai girma, kasancewarsa mai sha'awar ilimi, sai ya Shiga makarantu Biyu ein lokaci daya ein shekara ta 1980 Ya Shiga makarantar koyon Larabci ta mutanen kasar Misra ein cibiyar yada al'adun kasar Misra, (Egyptian Kulturzentrum), Sannan
kuma ya Shiga makarantar manya da ba su yi boko ba ta Masallaci Volkshochschulen, tunda ein lokacin shekarunsa Sonne wuce primären na shekaru, amma duk da haka ein Wannan lokaci shi ne mafi kankanta ein ajinsu. Ya Kammala wadannan makarantu ein shekara ta 1983. Wannan kuma shi ya ba shi damar Shiga makarantar GATC Gwale ein shekara ta 1984 kuma ya Kammala eine shekara ta 1988. Ein shekara ta 1989 Malam ya sami gurbin Karatu ein jami'ar musulunci ta Madinah , ein inda ya karanta ilimin tafsiri da Ulumul Kur'an, wanda kuma ya Kammala ein shekara ta 1993 Sannan kuma
Sheikh Ja'afar ya sami damar Kammala karatunsa na na digiri Biyu (Masters) ein Jami'ar Musulunci, A Oundurman Sudan. Sannan Kuma, Kafin rasuwarsa, ya ya riga yi nisa wajen karatunsa na na digiri uku, WATO digiri da digirgir (PhD), ein Jami'ar Usman Dan Fodiyo da Sokoto nehmen. Daga cikin malamansa na ilimi, akwai malaminsa na
farko, mutumin kasar Masar, Scheich Abdul-Aziz Ali al-Mustafa, da Kuma Malam
Nuhu ein Unguwar Dandago, wanda malam ya karanci ilimi fikihun malikiyya da wadansu littattafai na hadisi eine gurinsa, da Kuma Malam Muhammad Shehu, mutumin Lokoja,
wanda Malam ya karanci nahawu da sarfu da Balaga da adab einem wajensa. Akwai kuma
Sheikh Abubakar Jibrin limamin masallacin Juma'a na BUK, akwai kuma Dr. Ahmad Muhammad Ibrahim shi ma na jami'ar Bayero ta Kano. Daga cikin karatuttukan da malam ya karantar dasu, Sonne Hada da tafsirin Alkur'ani mai girma, Kitabuttauhiid, Umdatul Ahkaam, Arba'una Hadiith, Kashfusshubuhaat, Bulugul Maraam, Riyaadussalihiin, Siiratun Nabawiy, Ahkaamul Janaa'iz, Siffatus Salaatun Nabiiy. Kafin rasuwarsa, Malam ya Fara gagarumin Aikin rubuce tafsirinsa ein harshen Hausa ein karkashin cibiyar
(Sheikh Ja'afar Islamisches Dokumentationszentrum). Marigayi Sheikh Ja'afar Mahmoud Adam ya RASU Ranar Juma'a 26 / Rabii'u Awwal / 1428 (13.04.2007) sakamakon harin da wadansu ‚Yan ta'adda suka kai masa, ein daidai lokacin da yake jagorantar sallar asuba a masallacin Juma'a na Dorayi. Ya rasu ya bar mata Biyu, da ‚Yaya shida, yayin da aka haifa masa ta bakwai kwanaki 58 daidai Bajan aiwatar da Wannan kisan gilla ein kansa. Dubun-dubatar mutane ne daga ko'ina cikin kasar nan suka halarci jana'izarsa.
Allah ya ji kan sa ya gafarta masa, ya saka masa da Gidan aljanna
Bewertungen und Rezensionen
Bewertung: 5.0 / 5 · Less than 100 Ergebnisse
(*) ist erforderlich
Frühere Versionen
Sheikh Jafar - Ahkamul Jana'iz Part 1 Offline Mp3 2.5 APK für Windows (#1001, 97.9 MB)
Ähnlich
Sheikh Ja'afar Kitab Tauhid 2 APK
Kitabut Tawheed - Shaykh Jafar APK
Huduba Volume Shaykh Jafar mp3 APK
Ahmad Sulaiman offline -1 OF 2 APK
Ja'afar Mahmud FULL Tafseer APK
Tambayoyi 1-Sheikh Jafar Offline APK
Ahkamul Jana'iz Part 2-Sheikh Jafar APK
Mehr von rrnapps
Siffatus Salatun Nabiyyi Mp3 Part 1 - Sheikh Jafar APK
Littafin Amintarmu - Audio Mp3 APK
Garkuwar Musulmi Ta Addu'o'i - Hisnul Muslim Hausa APK
Al-Nawawi's 40 Hadith Part Two English Commentary APK
Mohamed Siddiq El-Minshawi Qur'an Offline Mp3 APK
Ruqyah Al Shariah 15 Sheikhs Offline Full Mp3 APK
Sharhin Ar-Risalah Mp3 - Ahmad Adam Algarkawy APK
Die meisten heruntergeladenen Apps & Spiele
فیلتر شکن جدید و قوی،فیلتر شکن قوی و پرسرعت رایگان APK